-
NAERLS wrote a new post 1 year, 10 months ago
Gabatarwa
Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun nasarar shuka waken soya a jihohi masu yawa na Nijeriya ta […]
-
NAERLS wrote a new post 1 year, 10 months ago
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma suna sarrafa harawar wake don sayarwa a lokacin rani don samun kuɗin s […]
-
NAERLS wrote a new post 1 year, 10 months ago
Gabatarwa
Masara tana ɗaya daga cikin amfanin gonar da aka fi nomawa a Najeriya. Ita ce ta fi sauran amfanin gona yawan faɗin ƙasa da ake noma ta. Noman masara yana ƙara bunƙasa a Najeria sakamakon ƙaru […]
-
NAERLS wrote a new post 1 year, 10 months ago
Gabatarwa
Shinkafa ta kasance ɗaya daga cikin amfanin gona mai matuƙar tasiri da kawo kuɗin shiga ga manoma a Nijeriya. Ta samar da ayyukan yi ga mutane sama da miliyan goma sha biyar (15million) a harkar nom […]
-
NAERLS changed their profile picture 1 year, 11 months ago
Gida NAERLS