Activity

  • Shin Idan Ana Bi Na Azumin Ramadan Da Na Sha Bisa Uzurin Al'ada, Zan Iya Bari Har Sai Sha'aban Ya Zo Na Rama?Amsa: Ƙwarai kuwa, ya halatta macen da ta sha azumi bisa wannan uzurin na al’ada, ta bari har sai Sha’aban ta rama, […]

  • Amsa: Ko shakka babu, ya halatta yayi komai idan har yana da damar yi; misali idan macece, babu damar tayi ƙiyamul laili, matsawar uzurinta na rashin tsarki ne.

    Hujja: Alfatawa, Daarul Ifata’i […]

  • Me Yasa Aka Fi Son Mai Azumi Ya Dage A Goman Ƙarshen Ramadan, Fiye Da Goman Farko Da Goman Tsakiya? Amsa: Ana son mai azumi ya ƙara dagewa ne a goman ƙarshen Ramadan; saboda ninka lada da Allah Azza wa Jalla yake wa b […]

  • Amsa: A’a.Babu bambanci duk itace ƙiyamul laili, fassarar tahajjud tana nufin dagewa ko kokari wajen yin sallar dare, ta hanyar daɗewa a tsaye kana karatun Alqur’ani.

    Hujja: “Yana ninka yin ibada a goman ƙ […]

  • Amsa: Babu wani bambanci, duk abu ɗaya ne, sunan ne kawai kowanne da abin da yake nufi. Idan akace ƙiyamul laili, ana nufin tsayuwar sallah cikin dare, tarawihi kuma, sallar da idan mutum yayi raka’a biyu ko r […]

  • Amsa: Ƙiyamul laili ita ce duk sallar da mutum yayi ta bayan sallar isha’i, itace ƙiyamul laili.

    Hujja: (Muhammad Abdus sami’i Aminul Fatawa bi Daaril Ifta’i Almisiriya).

    Domin karanta cikakken bayani a […]

  • Amsa: Zai rama wannan azumin guda ɗaya, amma babu kaffara.

    Hujja: Nawawi mawurdi.

    Domin karanta cikakken bayani akan Mece Ce Ƙiyamul Laili? danna nan.

    Domin karanta cikakken bayani akan Raya Daren L […]

  • Amsa: Zai rama wannan azumin bayan sallah, sannan kuma zaiyi kaffara.

    Hujja: Nawawi, Mawurdi, littafi: Almajmu’u.

    Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mai Azumi Yaji Kiran Sallah, Amma Bai Ci Gaba Ba, […]

  • Amsa: Daga lokacin da alfijir ya fito, sai ya dakatar daga ci gaba da kusantar ta, babu komai, azumin shi yana nan daram.

    Hujja: Nawawi, Mawurdi, littafi: Almajmu’u, Attaju wal iklil li muktasar […]

  • Shin Idan Mutum Yana Azumin Ramadan Sai Ya Manta Ya Kusanci Matar Shi Da Rana? Amsa: Babu ramuwa, kuma babu kaffara, azuminsa yana nan daram. Hujja: Mazhabu Hambaliyya Mazhabu Shafi’iyua, […]

  • Amsa: Ko shakka babu, ya halatta; saboda wannan azumin zasu rama shi ne bayan sallah, bisa uzuri da shari’ah tayi musu. Akwai wasu daga cikin malaman dake ganin su haƙura, domin su girmama watan; amma ijtihaadi […]

  • Shin Mutum Zai Iya Ciyarwa A Maimaikon Ya Rama Musu Azumin Ramadan Ɗin? Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da abinci a madadin ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan. Hujja: […]

  • Amsa: Tabbas mutum zai iya ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan da yasha kafin rasuwar sa.

    Hujja: “Wanda duk ya mutu akwai ramuwar azumi akansa, manema haƙƙin jininsa suna iya rama masa”. […]

  • Amsa: Ita tafiya komai sauƙinta, sunanta tafiya, idan mutum ya ajiye azumi, ya aikata sunna; idan kuma yayi azuminsa, babu laifi, azuminsa yayi. Saidai idan yin azumin, zai jefa shi cikin asara, ta rai ko lafiya […]

  • Amsa: Idan mutum ya samu kansa a irin waɗannan ƙasashe da ake dare ko rana na tsahon lokaci, zaiyi amfani ne da (time zone) wato ƙasashen da lokutansu yazo ɗaya. Amma su suna samun shigowar rana da dare, sai ya […]

  • Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da mutane lokaci guda, gwargwadon yawan kwanakin da ake bin shi bashin azumin Ramadan ɗin da ya sha.

    Hujja: “Tafi da wannan, ka ciyar da miskinai sittin”

    Marawaici Abu […]

  • Amsa: Wanda duk ya manta ya sha ruwa ko yaci abinci, azuminsa yana nan daram.

    Hujja: “Wanda ya ci ko ya sha bisa mantuwa cikin Ramadan, ya ƙarasa azuminsa, babu ramuwa akan shi, Allah ne ya ciyar da shi ya […]

  • Amsa: Matsayin wannan ciyarwar, kaffara ce na ƙin rama azumi da gangan, har wani Ramadan ɗin ya sake zuwa.

    Hujja: (Mazhabu Malikiya, Mazhabu Shafi’iya, Mazhabu Hambaliyya, littafi: Nailul Audar na Aliyu S […]

  • Amsa: Ya halatta ka bawa cibiyoyin addini kuɗin bisa ƙiyasin abincin da zaka ciyar, sai su ciyar amadadin ka.

    Hujja: (Fatawar Sufyanus Sauri, littafi Arruhu na Ibnu Qayyim).

    Domin karanta cikakken bayani a […]

  • Amsa: Kwarai da gaske, zaka iya turawa da ciyarwa zuwa inda mabuƙata suke.

    Hujja: “Babu wasu mutane dake da buƙatar wannan fiye da ni da iyalina”

    Marawaici Abu Huraira, littafi: Sahihul Bukhari.

    Domin k […]

  • Load More