Activity

  • Amsa: Za ka ciyar da duk wani mabuƙaci, yaro ko babba mace ko namiji.

    Hujja: “Ka ciyar da miskini ɗaya a rana”

    Marawaici Abu Huraira, littafi: Sahihul Bukhari.

    Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ƙ […]

  • Amsa: Zaka ciyar da abincin da yawan sa ya kai cikin tafin hannunka guda biyu har sau huɗu, shine (Mudun Nabiyi) amma tafukan hannun mutum matsakaici, ba babba can ba, kuma ba ɗan ƙarami ba.

    Hujja: (haka An […]

  • Amsa: Ba zaka rama ba, har sai Ramadan ɗin da yazo, ya ƙare, amma kuma zaka ciyar gwargwadon yawan kwanakin da ake binka bashi, acikin watan Ramadan ɗin da yazo ya tarar da kai da bashi.

    Hujja: (Mazhabu Ma […]

  • Amsa: Macen da ta gama al’ada, da wacce ta haihu, jinin ya ɗauke, duk hukuncin su ɗaya daa mai janaba; babu komai idan alfijir ya fito ba suyi wanka ba, kuma azuminsu bai ɓaci ba.

    Hujja: (Fatawar A-‘imamun Na […]

  • Amsa: Babu abin da ya haɗa azuminka da janaba, azuminka yana nan daram.

    Hujja: (fatawar Al-imamun Nawawi, Majmu’ul Fatawa war Rasa’ili Mujalladi na 17).

    Domin karanta cikakken bayani akan Idan Al’Ada Ta […]

  • Amsa: Mai ciki da mai shayarwa, malaman da suka ɗauke su a matsayin marasa lafiya na ɗan lokaci sunce; “Zata rama bayan sallah”.

    Kamar Al-imamu Maalik, malaman da suka ɗaukesu a matsayin marasa lafiya, su […]

  • Amsa: Shari’ah tace,”Mai ciki ta haƙura da azumi, saboda ƙoshin lafiyar jaririnta”.

    Hujja: “Duk wanda yake cikin halin rashin lafiya, ya rama bayan sallah”.

    Suratul Baqara 184.

    Domin karanta cikakken b […]

  • Amsa: Likita ne kaɗai zai iya bashi amsar wannan tambayar, ta halaccin yin azumi ga wanda ke cikin irin wannan jinyar, ko haramcin hakan, kuma wajibi ne yabi umarnin likita.

    Hujja: “Ga waɗanda baza su iya a […]

  • Hujja: “Ga waɗanda baza su iya azumi ba, sai su ciyar da miskinai”.

    Suratul Baqara aya 184.

    Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Fama Da Ciwon Saukar Suga Ko Gyanbon Ciki Mai Zafi, Zai Iya […]

  • Hujja: “Ga waɗanda zasu iya azumin amma da kyar, sai su ciyar da abinci ga miskinai”.

    Suratul Baqara aya 184.

    Domin karanta cikakken bayani akan Duk Jinyar Da Bata Da Magani Ko Ta Dindindin Ko Babu […]

  • Amsa: Idan dogowar jinya ce, wacce take ɗaukar shekaru bata warke ba, ciyarwa zaiyi.

    Hujja: “Ga waɗanda zasu iya azumin, amma da ƙyar, sai su ciyar da abinci ga miskinai”. Suratul Baqara aya 184.

    Domin ka […]

  • Amsa: Za ka ci bashi, sannan ka rama idan ka warke bayan sallah.

    Hujja: “Waɗanda suke fama da rashin lafiya ko suke kan hanyar tafiya, ya rama bayan sallah”.

    Suratul Baqara aya 184.

    Domin karanta […]

  • Amsa: Ya hallata mutum ya ajiye azumi saboda rashin lafiya da yake fama da ita, amma kuma rashin lafiya ta kasu gida 3; akwai ta ɗan lokaci, akwai dogowar jinya da take da magani, akwai dogowar jinya wacce ba […]

  • Amsa: Idan likita yace ana iya ƙara masa, ba tare da ajiye azumi ba, to, ya halatta, saboda shi ƙarin jinin baya karya azumi, sai idan likita ne yace ya ajiye azuminsa.

    Hujja: (Lajnatul Fatawa bi Majmu’il B […]

  • Amsa: Ya hallata idan likita sahihi yace dashi, sai ya ajiye azuminsa.

    Hujja: (Daarul Ifata’i Almisiriya).

    Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Mutum Yana Da Buƙatar Ƙarin Jini, Kuma Yana Azumi, H […]

  • Amsa: Bayar da gudunwamar jini baya karya azumi, sai idan likita ne yace, mai bada gudunwamar ya ajiye azumin nasa.

    Hujja: (Lajnatul Fatawa bi Majmu’il Buhusul Islamiya).

    Domin karanta cikakken bayani akan […]

  • Amsa: A’a. Bai hallata mutum yayi azumin da babu buɗa-baki ba, wato azumin tazarce kenan.

    Hujja: “Munga kana yin azumin tazarce, to, wane acikinku irina? Ni Allah Yana ciyar da ni, Ya shayar da […]

  • Amsa: Matsawar likita yace yayi, ba tare da ya ajiye azumi ba, to, ya halatta, saboda shi yin gwajin, ba ya karya azumi.

    Hujja: (Mazhabu Hanafiya, Almu’utamarul Islami fi DauratihAl’ashirah).

    Domin karanta […]

  • Amsa: Yin allura ga mai azumi ya halatta, sai idan likita ne yace, ya ajiye azumin, to, wajibi ne ya ajiye; amma ita allurar bata karya azumi, koda mutm yaji wani abu mai kama da ɗanɗanonta a m […]

  • Amsa: Ya halatta mai azumi ya wanke bakinsa da kowane irin sinadarin wanke baki, babu komai.

    Hujja: (Daarul Ifata’i).

    Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Zuwa Ayi Min Allura Da Azumi A Bakina? […]

  • Load More