-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Duk abin da mai azumi ya ɗanɗana shi a kan harshe, ya tofar daga baya, kuma ya haɗiyi yawu, sai yaji ɗanɗanon abin, a dalilin rashin kurkure baki, azuminsa yana nan daram.
Hujja: (6338).
Domin kara […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 2 months ago
Amsa: Mai azumin da ƙuraje suka fito masa Akan harshe, ya hallata ya goga tumaturi, amma kar ya haɗiye yawun bakinsa na lokacin, saidai ya tofar.
Hujja: (Alfatawa 6338).
Domin karanta cikakken bayani akan W […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Babu abinda ya karya masa azumi anan, kawai dai ya dinga ƙoƙarin zubar da yawun; saboda kar ya haɗiyi ƙwayoyin cuta, ya kuma nemi magani.
Hujja: (Fatawa Almisiriya).
Domin karanta cikakken bayani aka […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Babu laifi idan mai azumi yana fama da ciwon haƙori wanda bai hana shi ɗaukar azumi ba, ya ɗiga magani, ko ya barbaɗa magani akan haƙorin.
Hujja: (Alfatawa 6338).
Domin karanta cikakken bayani akan […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Duk mutumin da ya saka maganin ciwon Ido, kuma yaji shi har maƙogwaro, babu komai, azuminsa na nan.
Hujja: (Mazhabu Hanafiya, Ibnu Taimayyah).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Haƙorina Yana M […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Idan ruwan sabulun wanka ya shiga hancin mai azumi, babu komai, azuminsa yana nan.
Hujja: (Alfatawa 261682).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Ya Saka Maganin Ciwon Ido, Sai Yaji Maganin […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Duk matar da ta haɗiye jan baki, sakamakon taɓawa da harshenta yake yi, har ta haɗiyi yawu da shi, azuminta yana nan, babu komai.
Hujja: (Ibnu Najim), littafi: Albaharu Ra’iqu, Fatawa 181305. Mazhab Ha […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Duk mutumin da yayi amai, sai ya mayar da ragowar dake maƙogwaronsa kafin ya fito kan harshensa; ya cigaba da azuminsa, babu komai.
Hujja: (Faawar Ibn Abbas da Ibn Mas’ud). Littafi: Yusuful […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Idan mutum ya ɗauki jariri, sai yayi masa tumbuɗi a cikin hancinsa, azumin shi yana nan daram.
Hujja: (Almazid fil Fatawa 123962).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Nayi Amai, Kuma Bai Gama F […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Idan mutum ya haɗiyi guminsa da azumi a bakinsa,babu komai, azuminsa yana nan daram.
Hujja: (Almazid fil fatawa 164965).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Ɗauki Yaro Jariri, Sai Yayi Min T […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Idan mutum ya haɗiye yawu, ko wani kaki, azuminsa na nan daram.
Hujja: (Allamatul dasuqi alma’liky, ibnu habib, littafi Hashiyatu Dasuqi 525/1).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Gumina Ya […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Idan mutum yayi amai, amma bai haɗiye wani ɓangare na aman da yayi ba, babu komai, azuminsa na nan daram.
Hujja: “Wanda duk yayi amai, babu komai na ramuwa akan shi”.
Marawaici: Abu Huraira, l […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Idan Na Saka Kwalli A Idona, Kuma Sai Na yi Kaki, Sai Na ga Wannan Kwallin Da Na Saka A Idona A Cikin Wannan Kakin, Yaya Azumi na?
Amsa: Idan mutum yayi kaki, sai yaga kwallin idon da ya saka a cikin kakin da yayi, babu komai, azuminsa na nan […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Idan mutum yana fama da ciwon asma, ya hallata ya shaƙi maganin na masu asma, a lokacin da yake azumi.
Hujja: Fatawa Shaikh Usaimin.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Saka Kwalli A Idona, […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 3 months ago
Ya zama wajibi a kan dukkan musulmi mai neman tsira da shiriya ya zage damtse wajen neman gaskiyar magana a kan komai kuma in ta bayyana a gare shi, ya karɓe ta ko daga hannun wa ta fito.
Allah ta’ala ya yi […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Idan mutum ya haɗiyi sauro, ko ƙuda ko wani kwaro, ko wani abu kamar zare, ko gashi, azuminsa na nan daram, babu komai.
Hujja: Mardaawi cikin littafin Ijma’a, Ibn Muflih cikin littafin Furu’u, Jasas c […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Mutum zai ɗauki azumi tun kafin hudowar alfijir, har ya zuwa faɗuwar rana.
Hujja: “Harsai hasken alfijir ya fito, ya bayyana, sannan ku kame daga ci da sha da mu’amalar auratayya, har ya zuwa faɗuwar ra […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Mutum zai ɗauki azumi da janaba ajikinsa, wannan baya taɓa azuminsa.
Hujja: “Shugaban halitta yana wayar gari da janaba, sannan yayi wanka”
Marawaici: Ummuna A’isha da UmmusSalama, Littafi: Sahihul B […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Mutum zai iya yin hakan, amma abin da yafi shi ne, yayi amfani da lokaci, maimaikon kiran assalatu; saboda wasu na saka assalatu a farkon kira, wasu kuma a ƙarshen kira, shima ladanin da lokacin yake […]
-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 3 months ago
Amsa: Mutum zai dakatar da yin sahur, ta hanyar kiyaye lokutan fitowar alfijir da ake rubutawa na kowacce rana a kalanda, ko kafofin sadarwa kamar gidajen radiyoda talabijin da wayoyin hannu.
Hujja: “Ku ci, ku […]
- Load More
Gida Activity