Sau Nawa Annabi S.A.W Ya Yi Azumi Talatin, Sau Nawa Ya Yi Azumi Ashirin Da Tara?

0
431

Amsa: Ya yi azumin Ramadan ashirin da tara sau bakwai, yayi azumin Ramadan talatin sau biyu.

Domin karanta cikakken bayani a kan Waɗanne Yaƙe-Yaƙe Ne Shugaban Halitta Yayi, Tare Da Sahabbai A Watan Ramadan? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Koyi Da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) danna nan.

 

labarin da ya wuceShekara Nawa Shugaban Halitta Ya Yi Azumin Ramadan A Rayuwarsa?
Labarin na GabaYaƙe-yaƙen Annabi S.A.W A Watan Ramadan?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.