Sharuɗɗan Mai Kula Da Waƙafi

0
504

An sharɗanta kasancewar mai kula da waƙafi ya kasance:

  • -Ya zamo Musulmi.

-Baligi wanda ya halatta ya yi tasarrufi a shari’ance.

-Ya kasance mai adalci.

-Haka kuma ya kasance yana da ilmi ko ƙarfi da zai ba shi damar tsayuwa tsayin daka wajen
kula da shi.

Domin karanta cikakken bayani a kan Dangogin Waƙafi danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Yin Sadaka A Asirce danna nan.

Wannan baya nin an ciro shi ne daga Littafin Gudunmawar Waƙafi/Hubusi Da Tasirinsa Wajen Gina Tattalin Arzikin Al’umma; wanda Dr. Sunusi Iguda Ƙ/Nasarawa ya wallafa; shi domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceRukunan Waƙafi
Labarin na GabaYadda Ake Turaren Sikari