Ziyarar WikiHausa Zuwa Engausa

0
382

wikiHausa ta kai ziyara zuwa ENGAUSA GLOBAL TECH HUB a inda shugaban wikiHausa (Isah Uba Chamo); ya hadu da shugaban cibiyar ENGAUSA GLOBAL TECH HUB (Engr Mustapha Habu Ringim); a inda suka tattauna muhimman Abubuwa akan bunkasa ilimi da sana’o’in hannu a kasar hausawa.

ENGAUSA GLOBAL TECH HUB; Gidan hikima ne kuma babban katanga na sabbin fasahohin zamani da ke neman canza labarun dijital a Najeriya; ta hanyar STEM da hanyoyin koyarwa na tushen fasaha na sabbin fasahohi masu tasowa.

labarin da ya wuceTarbiyar Yaro
Labarin na GabaNiyyar Ɗaukan Azumi