Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya (2006:374), ta bayyana roƙo da cewa; “Sana’ar maroƙa ta yi wa mutane kirari ko yabo don a yi musu kyauta” Ko kuwa, “Neman kyauta daga wani”.
Kenan roƙo, wata dabara ce ta neman abu a hannun wani ta hanyar zuga shi da yi masa kirari da yabon kyawawan halayensa; a wani lokacin ma da ƙoƙarin ƙarin gishiri kan halin da ba nasa ba.
Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Wayon Roƙo a Adabin Baka; Nazarin Roƙo a Wasu Waƙoƙin Kamilu Almajirin Mawaƙa wanda Ibrahin Baba (Nayaya) ya wallafa shi.
Domin karanta cikakken bayani a kan Taƙaitaccen Tarihin Kamilu Almajirin Mawaƙa danna nan
Domin karanta bayani akan Kasuwanci Da Fatauci A Ƙasar Hausa danna nan





![Zubar Jinin Haila Sosai Fiye Da Kima wato (Rushing) Zubar Jinin Haila Sosai Fiye Da Ƙima wato "Rushing" [Heavy Bleeding]](https://wikihausa.com.ng/wp-content/uploads/2024/05/Zubar-Jinin-Haila-Sosai-Fiye-Da-Ƙima-100x70.jpg)



