Yadda ake haɗa Miyar Kayan Ciki

0
41

KAYAN HAƊI 

  • Tumbi 
  • Kitse 
  • Hanta 
  • Zuciya – huɗ
  • Albasa 
  • Gishiri da sinadarin ɗanɗano 
  • Markaɗ
  • Tafarnuwa 
  • Masoro 
  • Girfa 
  • Habbahan

Yadda za a haɗ

A sami tumbi da kitse da Hanta da zuciya da huhu da hanji, sai a sami ruwa a tafasa. A ɗauko hanjin, sai a sa wuƙa a kankare shi, sai ya yi haske sai a yayyanka ƙanana, a wanke hanjin sosai a tabbatar ya wanku a tsane. 

Sai a sa albasa, mai, gishiri, maggi za a ga ya yi ruwa, sai a sa markaɗe irin na farko, in ruwan ya yi kaɗan a ɗan ƙara a bar shi, ya yi ɗan kauri, sai a ɗauko tafarnuwa a daka da masoro a jefa girfa a ciki da habbahan. A juya in ta yi a sauke.

Domin karanta cikekken littafin Girke Girke  Danna nan 
labarin da ya wuceYadda ake haɗa Dale
Labarin na GabaYadda ake haɗa Mulukhayya