liƙawa: yadda ake
Yadda Ake Peppered Chicken
A yau, za mu koyi yadda ake peppered chicken; Peppered chicken abinci ne da ake yin sa daga kaza, yana da matuƙar daɗi a...
Yadda Ake Miyar Kuka
Ganyen kuka wanda da ita ake miyar kuka, na da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam. Tana ɗauke da sinadarai da dama, waɗanda suka...
Yadda Ake Fruit Salad
A yau za mu koyi yadda ake fruit salad; Fruit salad abin sha ne, da yake ɗauke da nau'ika daban-daban na kayan marmari. Yana...
Yadda Ake Colorful Prawn Crackers
A yau za mu koyi yadda ake Prawn cracker, Prawn cracker abinci ne da yara ke matuƙar so, yana da daɗin ci da sauƙin...
Yadda Ake Miyar Ƙoda
A yau za mu koyi yadda ake miyar ƙoda; Miyar ƙoda miya ce da ake iya cin shinkafa, taliya, da makamantansu. Ƙoda na da...
Yadda Ake Kunun Aya
Aya tana ƙara ƙarfin garkuwar jiki ga mai yawan amfani da ita. Aya tana inganta yanayin da mutum ke ciki, tana tsawaita ƙuruciya, tana...
Yadda Ake Spicy Meat
A yau za mu koyi yadda ake spicy meat. Spicy meat abin ci ne da ake yin yinsa da nama.
Abubuwan da ake buƙata:
Nama
...
Yadda Ake Yin Alalan Shinkafa
A yau zamu koyi yadda ake alalan shinkafa.
Abubuwan Da Ake Buƙata:
Shinkafa ta tuwo
Ƙwai
Nama
Hanta
Attaruhu
Albasa
Magi
Gishiri
Curry
Main gyaɗa
Yadda...
Yadda Ake Yin Crepes Da Vegetable
A yau za mu koyi yadda ake crepes da vegetable. Crepes da vegetable abin ci ne da yake da matuƙar daɗi a wajen karin...
Yadda Ake Dambun Nama
A yau na zo mana da yadda ake haɗa dambun nama; na kaza ko dai na jan nama. Danbun nama na daga cikin abincin...