Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Kira A Kan Haɗin Kai

0
'Yan Najeriya muna cikin wani muhimmi lokaci. Wata mummunar fahimta tana shiga cikin al'ummarmu, tyana canza yadda muke kallon 'yan-uwanmu da kuma rage darajar...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Uku

0
Ba a daɗe da sallacewa ba kuma aka buɗe gari, a hankali kowa ya koma harkokinsa. Ranar Lahadi da daddare bayan yara sun yi...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyu

0
Ranar Sallah yana tashi ruwan shayi kawai ya sha ya shirya ya fice; bayan an idar da sallar idi kai tsaye gidan Mama ya...

Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma 31st Octoba 2025

0
Fassarar huɗubar Juma'a kai daga Masallaci mai alfarma, ta yau Juma'a 9 Jumadal Ula, 1447 H / 31 October, 2025 M Mai Huɗuba: Sheikh Dr....

Taron Makon Hausa FCE Bichi 23 Oktoba 2025

A ranar Alhamis 23 ga watan Oktoba 2025, Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Bichi (FCE Bichi) ta gabatar da taron makon Hausa karo...

Baɗi Ba Rai Kashi Na Biyu

0
Episode 2 A short story by Sakina Yazid (Innar su Amal) Mutanen da suka fara dawowa daga maƙabarta ne suka gan ta, don haka ƙanin mahaifinta ya...

Baɗi Ba Rai Kashi Na Ɗaya

0
A short story by Sakina Yazid (Innar su Amal) Kamar duk lokacin da irin wannan abun ya faru yau ɗin ma haka ta shiga gidan cike...

Yadda Ake Addu’ar Gamuwa Da Abokan Gaba Ko Wani Mai Iko 

0
اللهُمَّ إِنَّا نَجْعَلُكَ فِي نُحُورِهِمْ وَنَعُوذُ بِكَ مِنْ شُرُورِهِمْ Allahumma ina naj’aluka fee nuhurihim wana’uzu bika min shururihim Ya Allah! Mu Muna sanya Ka a gabansu,...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Ɗaya

0
Duk da bai ce mata zai zo yau ɗin ba amma dai haka kawai zuciyarta take gaya mata zai zo tunda an buɗe gari...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma

0
Karo na babu iyaka kenan da ta ɗauki wayarta ta buɗo whatsapp ta duba; har yanzu bai amsa messages ɗinta ba kuma bai biyo...