Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tarihin Salmanu Faris Adamu

1
An haifi Salmanu Faris A. Shu`aibu a garin Kudan a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko, a Ƙaramar hukumar Kudan wacce take jihar kaduna, sunan...

Hanyoyin Bincike A Rubutu

0
Kusan duk rubutun da marubuci zai yi, ƙirƙirarre (fiction) ko wanda ba ƙirƙirarre ba (non-fiction) abu na farko da ake sa ran mutum zai...

Haihuwarsa Da Shayar Da Annabi S.A.W

0
1. An haifi Mazon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) a garin Makkah ranar litinin, sha biyu ga watan rabiyul-auwal (12) Shekarar Giwaye. 2. An ambaci shekarar...

Alaƙar Ɗaukakar Yaren Larabci Da Kasantuwarsa Yaren Addinin Musulunci

0
Allah bisa hikimarsa kan yi duk abin da ya so ya ɗaukaka yasasshe ya sakko da wanda al'amarinsa ke bisa. Wanda kuma wannan na...

Haifo Jarirai Cikin Rigar Sac

0
Haƙiƙa akan haifo wasu yaran cikin amniotic sac ba tare da ta yage iya yaran sun fito ba. Yana da kyau mu fahimta faruwar...

Gwargwadon Shayarwa Gwargwadon Kariyarki

1
Matan da kan shayar na da ƙarancin yiwuwar haɗuwa da cutar sankarar nono wato 'breast cancer' da ƙarancin haɗuwa da kansar kwanson ƙwayayen halitta...

Tarihin Abdullahi Mustaspha Mai Hoto Kudan

0
An haifi Abdullahi Mustapha a 1985 a unguwar tsauni Kudan. Ya yi karatu Islamiyya a Madarasatul Hayatul Islam bakin kasuwa Kudan daga 1990/1997. Ya...

Amfanin Ilimin Kwamfuta

0
Abu ne mai matuƙar mahimmanci akan kowane mutum ya iya sarrafa tasarrafin ragamar kwamfuta (na'ura mai ƙwaƙwalwa) ta hanyoyi da dama, domin yin ninƙaya...

Mecece Kwamfuta?

0
Kwamfuta ita ce na'urar da take amfani da wutar lantarki, wacce ke sarrafa tasarrafin ragamar bayanan da aka shigar mata, don sarrafa su zuwa...

Tarihin Rt. Hon. Isa Muhammad Ashir Kudan

0
An haifi mai girma Isa Muhammad Ashir a garin Kudan a ranar 23rd ga watan October, 1962, a cikin ƙaramar hukumar Kudan, jihar Kaduna....