liƙawa: wikihausa
Bikin Karrama Gwarazan Gasar Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano
Hukumar tace fina-finai da ɗab'i ta jihar Kano ta ayyana Zubairu Musa Balannaji a matsayin wanda ya zo na farko a gasar gajerun labarai...
Tarihin Sha’iri Aliyu Sani (na annabi) Kudan
An haifi Aliyu Sani a garin Kudan kuka wanda aka fi sani da suna "na annabi" a ranar talata 12/4/1982, ya taso a cikin...
Tarihin Salman Khan Salim
An haifi Abdurrashid Salim, wato Salman Khan a ranar 27 ga watan Disamba ta shekara 1965, a garin Mumbai, sannan kuma ɗa ne ga...
Fassarar Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma
Mai Huɗuba:
Sheikh Dr Saleh Bin Abdullahi Bin Humaid
Mai Fassara:
Dr Abdullahi Yunusa Machina
Shugaban Sashi
Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
Huɗubar Masallaci Mai Alfarma
Mai Girma Sheikh Salih Bin...
Amfanin Yin Bincike A Rubutu
1) Kai kanka a matsayinka na marubuci za ka ƙaru da ilimin da ba ka sani ba.
2) Gamsar da mai karatu ta hanyar bayar...
Al’adun Hausawa Na Jiya Da Na Yau
Shi dai Malam Bahaushe a bisa tarihin da ya shuɗe, mutum ne baƙi sosai, mara tsawo, mai shafaffen hanci da faffaɗan baki. Amma dai...
Muhimmacin Tausayi
Tausayi da jin ƙai su ne kyawawan ɗabi'u da suke taimakawa wajen kyautata zamantakewa a tsakanin mutane da al'umma baki ɗaya. Suna da matuƙar...
Muhimmacin Zumunta
Muhimmancin zumunta yana da matuƙar tasiri a rayuwar mutane da al'umma gaba ɗaya. Ga wasu daga cikin muhimmancin ta:
1. Haɗin Kai Da Fahimtar Juna.
Zumunta...
Manufar Rayuwar Duniya
Babban abinda Ɗan Adam ya kamata ya fahimta a cikin wannan rayuwa ta duniya shi ne, dukkanin samun nasarar mutum duniyarsa da lahirarsa, ya...
Tarihin Associate Professor Mu’azu Sa’adu Muhammad Kudan
An haifi Dr. Mu'azu Sa'adu Muhammad a ranar 13/3/1964 a unguwar Tsauni garin Kudan, Ƙaramar hukumar Kudan Jihar Kaduna. Mahaifinsa Malam Adamu Muhammad (Andiyo)...









