liƙawa: wikihausa
Lailatul Ƙadri
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan Ramadan, a kwanakin goma...
Addu’ar Gama Alwala
Addu’ar da mutum zai yi bayan ya gama Alwala
اَشْهَدُ اَنْ لا إِلَهَ إِلَّا اللهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُهُ وَرَسُولُه
اللّهُمَّ اجْعَلْنِي...
Addu’ar Buɗe Sallah
Addu'ar Buɗe Sallah (wato Bayan An yi Kabbarar Harama)
اللَّهُمْ بَاعِدْ بَينِي وَبَيْنَ خَطاياي كما باعَدْتَ بَيْنَ المَشْرِقِ وَالمَغْرِبُ ، أَللَّهُمْ نَقْنِي مِنْ خَطاياي كما...
Ittikafi
Ittikafi: shi ne dauwama a masallaci, domin yin ibadah, Salloli da tasbihi haɗi da tahlili, takbiri da salatin annabi da karatu alƙur’ani mai girma...
Addu’ar Daren Lailatul Kadri
Nana Aisha (R.A) tace, Ya Manzon Allah (S.A.W) shin kana ganin idan na gane wane dare ne na Lailatul kadri, me zan ce a...
Yadda Ake Yin Umara (Umrah) Dalla-dalla
Umrah ibada ce mai matuƙar daraja a Musulunci, wadda ake yin ta a Masallacin Harami a Makka. Ana iya yin Umrah a kowane lokaci...
Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 14th March 2025
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Abdurrahman bin Abdul-Aziz Assudais
Mai Fassara: Malam Salisu Alhaji Abdullahi
Transcribe: Aminu Bashir
Shugaban Sashi: Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
Huɗuba Ta Farko:
Dukkan yabo...
Falalar Gaggauta Shan Ruwa
Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasalla) ya koya mana amfanin gaggauta shan ruwa ga mai azumin farilla da nafila, saboda irin alheri da ke cikinsa,...
Sharaɗan Ingancin Azumi
1. Niyyar yin azumi: Kafin hudowar alfijir a cikin watan azumin farilla ko na nafila.
2. Ɗaukewar jinin haila da Nifasi (Haihuwa): Saboda da zarar...
Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 7th March 2025
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Abdullahi Bin Awwad Aljuhani
Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad
Shugaban Shashi: Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
Huɗuba Ta Farko
Dukkan yabo ya...









