Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Waƙa Mai Taken Gudumar Dukan Rashawa

0
Ya Allah sunanKa farko, Don aikina ya yi ƙarko, Har al’umma duk su farko, Mu kauce hanya mai duɗewa.   2. Na yi salati gun sa Manzo, Wanda ya...

Waƙa Mai Taken Masha-Jini

0
1. Allah ba ni buɗi in yi tsari na baituka, A kan ƙwaro wanda bai da tausai a duniya. 2. Ƙwaron da yakan cutar da manya...

Waƙa Mai Taken Nagartaccen Jagora

0
1. Da sunan Rabbana Karimi sarki guda, Da ke bayar da ɗaukaka daji ko gida, Da ya aiko wa duniya Ɗaha Muhammada, Da ya ɗora mu kan...

Waƙa Mai Taken Kowa Ya Bar Gida…

0
1. Suna na Allah farawa, Baiwarsa mun yo godewa, Yawan salati ƙarawa, Wajen Rasulu abin kewa, Gare mu ba ma fasawa. 2. Batu nake son saƙawa, Kan duniyarmu ta Hausawa, Da...

Tarihin Sarkin Musulmi Muhammad Bello

0
Sarkin Musulmi Muhammadu Ballo ɗa ne ga Shehu Usmanu bn Fodiyo, kuma yana daga cikin fitattun almajiransa, waziransa, sannan daga ƙarshe magajinsa. Mutum ne...

Yadda Ciwon Kunne Yake

0
Da farko shi kunne kanshi an kasa shi ɓari uku (3) : 1- Outer Ear (Wajen Kunne). 2- Middle Ear (Tsakiyar Kunne) 3- Inna Ear (Cikin Kunne) Kuma...

Cin Zarafin Ƙananun Yara Da Kariya A Bisa Haka

0
GABATARWA 'Child maltreatment':- Cin zarafin ƙananun yara na nufin cutarwa ko wofantarwa da ake yi wa yara 'ƴan ƙasa da shekaru 18. Hukumar lafiya ta...

Waƙa Mai Taken Ɗan Achaɓa

0
1. Salamu Alaikumu barka da yanzu, Gaishe ku nake da fatan za ku karɓa. 2. Batu zan yo da fatan za ku so shi, A kan goganku...

Waƙa Mai Taken Alƙawari Kaya

0
Sunanka farko ya Allah, Tsira amincinka Allah, Ƙara su gun Manzon Allah, Shi munka burin mui kalla, Ko da cikinsa mafarkinmu.   Yau damuwa ce ke raina, Bisa batu...

Waƙar Neman Mafita Da Riba Babba

0
1. Allah sarki ne mai yawaita Falala da tsari da kyauta Bismillah zan karanta Waƙar mafita da riba 2. Zamanin nan ya ƙazanta Lamurra duk sun jirwanta Ayyuka da halin...