liƙawa: wikihausa
Sunayen Wasu Wanduna Da Takalman Hausawa
WASU WANDUNAN HAUSAWA
1.Buje
2.Feto (Kaliso)
3.Tsala
4.Tsaitsaye
5.Tumazagi
6.Zinah
7.Zabuni
8.Tarangama
WASU TAKALMAN HAUSAWA
1.Balka
2.Ɗangarfai
3.Fadde
4.Markuɓi
5.Sambatsai
6.Wufi
7.Asho
FASIHIN KAITA
Danna nan don karanta Wasu Kayan Kiɗan Hausawa
Edita@rumasau-kallamu
Wasu Kayan Kiɗan Hausawa
1.Banga
2.Dundufa
3.Ganga
4.Goge
5.Gurumi
6.Garaya
7.Gadangama
8.Jauje
9.Jinjintu
10.Kalangu
11.Kazagi
12.Kukuma
13.Kuntigi
14.Kurkutu
14.Kotso
15.Kuge
16.Kwamsa
17.Kurya
18.Molo
19.Shantu
20.Talle
21.Tandu
22.Turu
23.Zari
24.Duman girke
FASIHIN KAITA
Karanta Yadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke
Edita@rumasau-kallamu
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Takwas
Duk yanda take cikin damuwa da yanda take so ta yi wa Mustapha tijara game da yanda ya ɓoye mata maganar aurensa da Naja...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Bakwai
A zaune yake a parlor ɗin Alhaji, yayin da Hajia take zaune a kusa da Alhajin. Zuwa ya yi musu da labarin auren yana...
Amfanin Rake Ga Lafiyar Ɗan Adam
Bincike ya tabbatar da Rake yana da matuƙar amfani ga jikin Ɗan Adam kamar haka:
1- Rake yana taimaka wa HANTA.
2- Shan rake yana maganin...
Yadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke
1. Bakwala
2. Dara gajera
3. Dara doguwa
4. Dankwara
5. Gurus
6. Gurumfa
7. Haɓar Kada
8. Kalaɓus
9. Kube
10. Markiyo
11. Mu-haɗu-banki
12. Iya kwandishin
13. Mangadara
14. Saki
15. Siniya
16. Sallau Musa
17. Tashi-da-kwakwa
18. Zita
19....
Sunayen Wasu Kifin Hausa
1.Buku ( karfasa)
2. Gaiwa
3. Ramfai
4. Kursa
5. Ƙurungu
6. Gwaski
7. Milli
8. Kala- kala
9. Ragon ruwa
WASU SUNAYEN MASUNTA
1 Mali
2.Koma
3.Ƙugiya
4.Taru
5.Fatsa
6.Kalli
7.Ara (kwando)
8.Suru
9.Damal (kwalhe)
FASIHIN KAITA
Karanta Taron Makon Hausa FCE Bichi 23...
Amfanin Kankana (Watermelon)
SINADARAN DA KE CIKIN KANKANA:
- Water (about 92%)
- Vitamin C
- Vitamin A
- Potassium
- Magnesium
- Folate
- Lycopene (antioxidant)
- Citrulline (amino acid)
FA'IDOJIN KANKANA A JIKI:
1. Tana...
Malamai, Malanta Da Hanyoyin Sada Zumunta II
September 12, 2024
ƁANGARE NA II: HANYOYIN SADA ZUMUNTA
Musamman a wannan ƙasar Najeriya hanyoyin sada zumunta sun fara ɓulla ne daga shekara ta dubu biyu...
Yadda Hawan Jini Yake (HYPERTENSION)
Jini ruwa ne mai launi ja-zur da ke kewaya sassan jikin dabbobi masu ƙashin baya (vertebrates), kamar mutane (humans), mage (cats), ƙadangare (reptiles), tsuntsu...









