liƙawa: wikihausa
Tatsuniyar ’Yar Biyayya
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata yarinya mai hankali da tsananin biyayya ga iyayenta; ba ta saɓa wa umarninsu. Wannan biyayya da take...
Tatsuniyar Ɗanbushiya Da Ɗankomayya
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wasu mata su biyu, Bushiya da Komayya. Suna da’ya’ya samari su biyu. Ɗaya sunansa Ɗanbushiya, ɗayan kuma Ɗankomayya....
Tatsuniyar Maibaiwa Da Dodanniya
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can ƙasar Kwarkiya, an yi wani mutum mai shanu da yawa a garkensa. Yana da ɗansa ɗaya, mai...
Tatsuniyar Sarki Mai Mata Ɗaya Da ’Ya Ɗaya
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani sarki mai mata ɗaya da ’yarsu ɗaya mai suna Kulu. Kwanci-tashi, Allah ya yi wa matar sarkin...
Hukuncin Rai Da Rai Shi Zai Kawo Ƙarshen Kashe-Kashe
RAI DA RAI... SHI ZAI KAWO KARSHEN KASHE KASHE
Whatsapp: 08039290267
20th June, 2026
“A cikin qisasi(kashe wanda ya yi kisa da gangan) akwai rayuwa” Qur`ani 2:179
SHIMFIƊA:
Wannan hukunci na kashe duk wanda ya yi kisan kai, ba hukunci ne...
Tatsuniyar Auren Kaza Da Muzuru
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata kaza da ta ce za ta yi aure, sai zakaru suka yi ta zuwa neman aurenta. Duk...
Tatsuniyar Naƙuda A Daji
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata mata mai ciki. Sai wata rana ta shirya za ta yi balaguro. Tana tafiya a cikin daji,...
Tatsuniyar Kunkuru Da Matarsa
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani Sarki Kunkuru, wanda matarsa ta haifi ɗa namiji. Sai ya tara Kunkurayen garin ya sanar da su...
Tatsuniyar Kare Da Kura
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani Kare da wata Kura a Dajin Saidawa. Suna ganin juna amma daga nesa, har dai yau da...
Tatsuniyar Juya Ta Sami Gagare
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata mata da mijinta, ba su taɓa haihuwa ba. Sai ’yan gaza gani a garinsu suka shiga cewa...








