liƙawa: Waƙoƙin Baka
Yabon Gusau A Waƙoƙin Baka
Makaɗan baka na zamani sun yi waƙoƙin yabo da zuga daban-daban ga malaman Hausa musamman waɗanda suke jami'o'in Ƙasar nan; inda waƙoƙin nasu suka...
Taƙaitaccen Tarihin Samuwar Waƙoƙin Baka a Ƙasar Hausa
Waƙoƙi : Masana sun yi ƙoƙarin bayyana asalin samuwar waƙoƙi baka a ƙasar Hausa.
Daga ciki akwai ra'ayin Satatima (1999:30) inda ya bayyana cewa: "Al'ummar...
Hanyoyin Tattara Waƙoƙi da Bayanai
Wannan nazari ya sami tagomashin kammaluwa ta hanyar sauraren waƙoƙin da aka yi wa Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau;
Sannan sai aka ga dacewar rubuce su,...