liƙawa: Waƙoƙin Hausa
Maƙala Mai Taken Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona...
Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona a Gandun
Waƙoƙin Baka na Hausa
Adamu Rabi’u BAKURA1, Abu-Ubaida SANI
Department of Languages and Cultures, Federal University, Gusau,...
Musa Ɗanƙwairo A Koyo Da Biyayyar Waƙa
Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun ya tashi, ya girma a gidansu; ya tarar da ana harka ta kiɗa da waƙa. Magabatansa tun daga Kaka...
Kiɗa Da Waƙoƙin Makaɗa Musa Ɗanƙwairo
Kiɗa da waƙa ta baka wani fage ne wanda yawancin makaɗa masu tunani da ƙwaƙwalwa da fasahar shirya kalmomi; musamman ta fuskar zaɓensu da...
Wasu Waƙoƙin Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau
2.1 Sanƙiran Aliyu Gadanga (Ibrahim Imo) :'Ali Ɗan'agunda Jikan Jama'a.'Kirarin Sanƙira na Aliyu Gadanga da na S.M. Gusau :
2.2 Aliyu Gadanga Gusau :
'Sai na...
Nazarin Yabo Daga Cikin Waƙoƙin Ala
Jigon yabo baduniyen jigo ne da ke yaba mashahuran mutane irin su; sarakuna da shugabanni da attajirai da ma'aikata da manyan malamai da masu...
Ƙungiyar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ta Kiɗa
Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ya samar da ƙungiya ta aiwatar da kiɗa mai zurfin tunani wadda kuma ta amsa sunanta. A wannan ƙungiya Ɗanƙwairo shi...
Yin Waƙar Baka ko Sarrafa Waƙar Baka
A lokacin da makaɗi ya zo yin waƙar baka tun a ƙwaƙwalwarsa da tunaninsa yake fara tsara ta. Wannan tsari shi ne na baɗini,...
Yabo A Waƙoƙin Baka
Ba wannan aikin ba ne farau da yake ɗauke da yabo a cikin waƙoƙin baka na da ko na zamani; an yi ayyuka da...
Yabon Gusau A Waƙoƙin Baka
Makaɗan baka na zamani sun yi waƙoƙin yabo da zuga daban-daban ga malaman Hausa musamman waɗanda suke jami'o'in Ƙasar nan; inda waƙoƙin nasu suka...
Yabo Daga Waƙar Maryam Fantimoti
Kamar Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa); Zabiya Maryam Sale Fantimoti ita ma ba a bar ta a baya ba, ta yi waƙoƙin yabo da...







