liƙawa: waƙa
Yabo Daga Waƙar Aminu Alan Waƙa
Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya yi wa Farfesa Gusau waƙoƙin yabo da dama; amma a wannan takarda an ɗauki waƙa ɗaya mai taken...
Ma’anar Yabo
Yabo na nufin ba da shaida mai kyau game da mutum bayan ya yi wani abin a yaba; na burgewa ko kuma ana so...
Ma’anar Kiɗa da Makaɗi
Da yake aikin ya shafi kiɗa ne, ya kamata a bayyana ma'anar kiɗa da kuma makaɗi.
Alhassan da wasu (1982:75) sun bayyana kiɗa da cewa;...
Waƙa A kan Dangina
Salam alai dangina, Ku amsa domin ƙauna, Allah daɗo tsiran na, ga Shugaba Manzona, Mai son sa ba ya gaba.
Tsira, aminci ƙara,
Ga...



