fbpx
Gida Liƙau(tags) Tsaftar mata

liƙawa: tsaftar mata

Yanayin Jinin Al’ada

0
Jinin al'ada ya sha bamban tsakanin mata. Ba lallai yanayin jinin al'adar mace da wata macen ya zama iri ɗaya ba. Kwanakin da kika saba...

Dalilin Yin Jinin Al’ada (Haila)

0
A kowane wata, mahaifa tana yin wasu shirye-shirye domin ɗaukar juna biyu. Wannan shirye-shiryen yana farawa ne da zarar mace ta kai shekarun fara...

Jinin Haila (Jinin Al’ada)

0
Jinin haila (jinin al'ada) wani jini ne na al'ada, wanda yake fita daga gaban (al'aurar) mace a kowane wata. Shi wannan jini, ba cuta...

Yadda Ake Gyaran Gashi Na Musamman

0
Gyaran Gashi na da muhimmanci sosai wajen ƙara wa mace kyau, da cikar darajarta ta mace. Gashi halitta ce, kyauta daga ubangiji ya ba wasu...

Yadda Ake Gyaran Jiki Yai Laushi Kuma Yai Kyau

0
Yadda ake Gyaran Jiki Yai Laushi Kuma Yai Kyau: Gyaran jiki yana taimaka wa Namiji ko Mace ta daɗe tana more jikinta. Fatar mutum...

Yadda Ake Wa Mai Gida A Lokacin Al’ada

0
Akwai wasu lokuta da Ma'aurata ke shiga damuwa sosai. Kaɗaici na addabar su sabo da larura ta rashin lafiya, da juna biyu, da haihuwa...

Yadda Ake Ado Da Kwalliya Ta Musamman Ga Mata Da Maza

0
Idan ka ji ance Gaye ya iya ɗaukar wanka. To ana nufin saurayi ya haɗu sosai. Wato dai ana nufin ya iya ado da...