fbpx
Gida Liƙau(tags) Snacks

liƙawa: snacks

Yadda Ake Meat Pie

0
Meat pie wani abinci ne da ake yin shi da fulawa. Abubuwan Da Ake Buƙata wajen haɗa Meat Pie Flour (350g) Margarine (150g) Maggi guda 4 Ruwa yadda zai...

Yadda Ake Bread-egg Toast A Sauƙake

0
Barkan mu da  kasancewa  a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu  koyi yadda ake bread-egg toast. Tare da ni Hafsat Shettimah. Abubuwan haɗawa: Bread (na...

Yadda Ake Coconut Cupcakes

0
Abubuwan haɗawa Fulawa kofi huɗu (4 cups) Kwai 15 (ya danganta da irin girmansu) Butter 2 (simas leda 2) Baking powder ƙaramin cokali huɗu...

Yadda Ake Rainbow Cake Doughnut Sabon Salo

0
Barkan mu da sake kasance a fanin girke-girkenmu na WikiHausa. A  yau za mu koyi yadda cake mai kala uku.  Abubuwan da ake buƙata;...

Yadda Ake Special Cincin

0
Yadda ake special cin cin Abubuwan haɗawa Fulawa kofi Biyu Butter ɗaya Madarar gari cokali biyar da rabi Sikari cokali biyu da rabi Baking powder...