liƙawa: (Sallallahu alaihi wassallam)
Yadda Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) Yake Shan Ruwa.
Mafi yawancin shan ruwan Manzon (sallallahu alaihi wassallam) a zaune ne, kuma yana sha a tsaye saboda wani uzuri.
Kuma yana ambaton Allah a farkon...
Cin Abincin Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam)
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ba ya kushe wani abinci.
Idan ya yi sha'awar abinci, yana ci; idan kuma...
Kukan Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam)
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana kuka a cikin sallah don tsoron Allah, kuma yana kuka...
Dariyar Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam).
Mafi yawancin dariyar Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi murmushi ce, kuma dariyarsa kaɗan ce, matukar dariyarsa ita ce...
Karatun Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam).
Allah Maɗaukaki ya ce da Manzonsa (Sallallahualaihi wassallam): "Ƙa kyautata karatun Alkur'ani matukar kyautatawa".
Suratul Muzammil, aya ta 4.
Sai Manzon Allah tsira da amincin Allah su...