liƙawa: ilimin addini
Tarihin Malam Buhari Siriddawa (Sarkin Malaman Sakkwato)
An haifi Malam Buhari, Sarkin Malaman Sakkwato a Unguwar Siriddawa da ke Sakkwato a shekara ta 1934. Ya yi karatu wurin mahaifinsa Malam lbrahim...
Falalar Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam)
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; wanda ya yi salati ɗaya a gare ni, Allah zai yi salati goma a gare shi'.
Annabi (Sallallahu Alaihi...
Wasu Daga Fitattun Malamai A Ƙasar Sakkwato Da Kewayen Ta
Karatun Alƙur'ani a Sakkwato da kewayenta wanda ya haɗa da Gwandu da Gobir da Zamfara da Kebbi, ya sha bam-ban da karatun Alƙur'ani a...
Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Kebbi (Lardin Zuru)
Malam Mubammad Sani Ɗan Tudu (1882-1979)
An haifi Malam Muhammad a shekara ta 1882 a Dabai. Mahafinsa Andi shi ne Sarki Zuru na Biyar. Asalin...
Falalar Zama A Madina
An karɓo daga Sa'ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Zaman Madina ya fi alkhari a gare su inda sun...
Hanyoyin Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur’ani
Kamar yadda muka gani a sashe na ɗaya babi na ɗaya cewa, a da tsangayun alƙur'ani suna da gata da wasu haƙƙoƙi cikin baitul...
Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Jihar Zamfara
Irin malaman da suka ba da gudunmawa wajen yaɗa ilmin Alƙur'ani a Zamfara sun haɗa da:
1. Malam Maharaz Yanfuɗo
2. Malam Yusuf Godar
3. Malam Lawwali...
Hadisai Na Ƙarya Da Raunana A Kan Ashura
Ƙirƙirar hadisai da yaɗa su yana ɗaya daga cikin manyan hanyoyi da 'yan bidi'a suke bi domin yaɗa bidi'o'insu, musamnan hadisai na falalar mutane...
Tarihin Malam Muhammadu Na Ta’ala
Malam Muhammadu Na Ta'ala ɗaya ne daga zuriyar Sheikh Abdullahi Alkanawi, almajirin Shehu Usman kuma jakadansa. Asalinsa mutumin Kano ne daga jinsin Gyanawa. Ya...
Ingantattun Hadisai Kan Falalar Ranar Ashura Da Azumin Ranar
1- An karɓo daga Abdullahi ɗan Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya zo Madina; sai ya ga Yahudawa na azumi...









