liƙawa: ilimin addini
Falalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi
An karɓo daga Abu Darda'i (Radiyallahu Anhu)
Haƙiƙa Annabin Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahafi, Za...
Falalar Biyawa Wani Hajji Ko Umra
Haƙiƙa duk wanda ya kasancce sanadin aikata alhairi, za a ba shi lada dai-dai da ladan wanda ya aikata wannan aikin ba tare da...
Malaman Ƙasar Zariya
A ƙasar Zariya, neman ilimin Furu'a ya cuɗanya da neman ilimin Alƙur'ani. Wannan ya sa makarantun Alƙur'ani a Zariya da Sakkwato zama tamkar makarantun...
Yin Kabbara Da Tasbihi Yayin Da Ake Tafiya
"Allaahu akbar". {Allah ne Mafi girma}.
Idan kuma muka zo gangara sai mu yi tasbihi {wato mu ce}:
"Subhaanal laahi". {Tsarki ya tabbata ga Allah}.
Domin karanta...
Wasu Daga Malamai A Ilori
Malam Musa Akalanbi
Shi ne mashahurin Malami, Musa Ɗan Abubakar Ɗan Hassan Alkasinawiy. An ce iyayensa sun je Ilori daga Katsina don yaɗa Addinin Musulunci....
Misalan Malaman Nufawa A Ƙarni Na Ashirin
Malaman ƙarni na ashirin sun haɗa da:
- Alhaji Umar Egan Bidda
- Alhaji Alpa Darajta Bidda
- Alhaji Umaru Banwuya Bidda
- Alaramma Malam Zubairu Kuba Bidda
Domin...
Tarihin Malam Buhari Siriddawa (Sarkin Malaman Sakkwato)
An haifi Malam Buhari, Sarkin Malaman Sakkwato a Unguwar Siriddawa da ke Sakkwato a shekara ta 1934. Ya yi karatu wurin mahaifinsa Malam lbrahim...
Falalar Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam)
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; wanda ya yi salati ɗaya a gare ni, Allah zai yi salati goma a gare shi'.
Annabi (Sallallahu Alaihi...
Wasu Daga Fitattun Malamai A Ƙasar Sakkwato Da Kewayen Ta
Karatun Alƙur'ani a Sakkwato da kewayenta wanda ya haɗa da Gwandu da Gobir da Zamfara da Kebbi, ya sha bam-ban da karatun Alƙur'ani a...
Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Kebbi (Lardin Zuru)
Malam Mubammad Sani Ɗan Tudu (1882-1979)
An haifi Malam Muhammad a shekara ta 1882 a Dabai. Mahafinsa Andi shi ne Sarki Zuru na Biyar. Asalin...