liƙawa: ilimin addini
Tarihin Malam Attahiru Shehu Na Liman (Limamin Masallacin Shehu)
An haifi Malam Attahiru a farko-farkon sarautar sarkin musulmi Abubakar na uku. Malam Attahiru ya taso cikin tarbiyyar addini wurin mahaifinsa.
Kasancewar gidansu gida ne...
Yadda Falalar Karanta Ayatul Kursiyyi Ya Ke
An karɓo daga Ubayyu ɗan ka'ab (Radiyallahu Anhu) ya ce: "Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; "Ya baban Munzir, Shin kasan wacce aya ce...
Haramun Ne Mata Su Halarci Husainiyya
A baya kaɗan mun kawo wasiyyar da Imamu Husaini ya yi wa mata a gab da shahadarsa har ila yau a cikin wasiyyar ya...
Yadda Falalar Karatun Al-Ƙur’ani Ya Ke
Karatun ƙur'ani ibada ce babba wacce babu sama da ita; musamman in ta haɗu da ikhlasi da lura da ma'anoni da manufofin abinda ake...
Falalar Sadaƙar Mai Ƙaramin Ƙarfi
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce: "Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) yace: "Sadaƙar dirhami ɗaya ta rigayi sadaƙar dirhami dubu...
Wasiyyar Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu)
An karɓo daga Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu); ya ce da 'yar uwarsa Zainab lokacin da ya ga tana marin kumatunta za ta yaga tufafinta...
Yadda Ake Zikiri Yayin Fita Daga Gida
"Bismillaahi Tawakkaltu alallaahi walaa haula walaa ƙuwwata illaa bil-laahi".
{Da sunan Allah (nake fita), na dogara ga Allah, kuma babu dabara, babu ƙarfi sai da...
Yadda Falalar Zikiri Bayan Sallar Asuba Har Zuwa Ɓullowar Rana Ya...
An karɓo daga Anas ɗan Malik (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; "Wanda ya yi sallar asuba a cikin jam'i, sannan...
Gaskiyar Abinda Ya Faru Na Shahadar Husaini (Radiyallahu Anhu)
A wannan gaɓa zan bayyana gaskiyar abinda ya faru a taƙaice dangane da shahadar husaini (Radiyallahu Anhu) kamar yadda amintattun masana tarihi suka bayyana.
Mutanen...
Manufar Makokin Husaini Da ‘Yan Shi’a Suke Yi
Baƙin ciki da kururuwa da koke-koke da dukan jiki da waƙe-waƙen ta'aziyyar wanda yake kaiwa ga zagin magabata da la'antar su alhali ba su...









