fbpx
Gida Liƙau(tags) Hausa

liƙawa: hausa

Mutuwa Da Rabon Gadon Bahaushe

0
Bahaushe yana qiran mutuwa da sunaye kusan 20, daga  cikin akwai rasuwa, fakuwa, qaura, tafiya,  rigaya/margayawa, kauwa da sauransu. Bahaushe ya yi  imani da...

Addinin Bahaushe

0
Kafin zuwan addinin Musulunci yammacin Afrika,  Bahaushe na addinin gargajiya, wasu na bautar iskokai,  wasu mutum-mutumin itace, ko dodo, ko rana, ko ruwa  da...

Asali Da Muhallin Bahaushe

0
Bahaushe shi ne mutumin qabilar Hausawa masu magana da harshen Hausa. Hausa harshe ce da take cikin rukunin harsunan yankin tafkin Chadi (Chadic) masu...

Yunƙurin Hausantar Da Kimiyya Da Fasaha

0
Haƙiƙa ilimin kimiyya da fasaha baiwa ce ta Ubangiji da ya keɓanci wasu daga cikin bayinsa da ita, wanda su kuma su ke da...

Ina Ba da Nono Amma Baya Isar Jaririna, Ko Kuwa Ba...

0
Ina da ƙarancin ruwan Nono Ina da ruwan nono a wadace amma baya ƙosar da yaro na, babu maiƙo Ta ya zan gane...