liƙawa: girke-girke
Yadda Ake Coconut Cupcakes
Abubuwan haɗawa
Fulawa kofi huɗu (4 cups)
Kwai 15 (ya danganta da irin girmansu)
Butter 2 (simas leda 2)
Baking powder ƙaramin cokali huɗu...
Yadda Ake Haɗa Sinasir
Abubuwan da ake buƙata
Farar shinkafa
Tuwo/dafaffiyar shinkafa
Yeast
Sugar
Yadda ake haɗawa
1. Za ki gyara, ki jiƙa shinkafa kamar na awa ɗaya haka.
2. Sai...
Yadda Ake Vegetable Macaroni
Abubuwan haɗawa
Tafasasshe macaroni (macaroni ya danganta da irin shape da kike so)
Kabeji
Koren tattasai
Tattasai
Attaruhu
Karas
Albasa
Lawashi
Kayan ɗanɗano
Gishiri...
Yadda Ake Ƙosai Mai Laushi
Abubuwan da ake buƙata
Wake
Albasa
Tattasai
Attarugu
Gishiri
Kayan ɗanɗano
Ƙwai
Ruwa
Yadda ake haɗawa
1. Ki wanke wake, ki gyara ki sa albasa, attaruhu...
Yadda Ake Rainbow Cake Doughnut Sabon Salo
Barkan mu da sake kasance a fanin girke-girkenmu na WikiHausa. A yau za mu koyi yadda cake mai kala uku.
Abubuwan da ake buƙata;...
Yadda Ake Special Cincin
Yadda ake special cin cin
Abubuwan haɗawa
Fulawa kofi Biyu Butter ɗaya
Madarar gari cokali biyar da rabi
Sikari cokali biyu da rabi
Baking powder...