Nasiha A Kan Rayuwa

0
67

Mubarak Abubakar

Manzon Allah tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi Yana cewa, “Ku yi ƙoƙarin danne abubuwa guda uku a cikin ranku, da rayuwarku.”

1. Fushi
2. Sha’awa
3. Maganganunku.

Ku himmatu wajen aikata abubuwa biyu:

1. Ayyukan alhairi.
2. Abokai na gari.

Ku ci moriyar abubuwa uku:

1. Ƙarfi
2. Lokaci
3. Lafiya.

Ku nemi abubuwa uku:

1. Gafarar Allah
2. Ilimi
3. Hikima.

Allah ya ba mu ikon kiyayewa.

Edita; Rumasa’u M. Kallamu

Domin karanta Nasiha danna nan

labarin da ya wuceLefe A Auren Hausawa
Labarin na GabaFalalar Suratul Fatiha