-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Wannan addu’a ita ake kira “gaya wa jini na wuce”; domin biyan buƙata, Wato duk wata buƙata da kake nema wajen Allah (Subahanahu Wata’ala); ko kuma kake son Allah ya biya maka buƙatunka cikin gaggawa; sai ka da […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Shiriyar Ubangiji – Ga wanda yake son Allah (Subahanahu Wata’ala) ya shirya masa yaransa su kintsu, su shiryu, su zama suna kiyaye umarnin ubangiji da kuma sharuɗan da ya gindaya musu.
Sai ka lazumci karanta […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Wannan ita ma addu’a ce da ake karantawa domin nema wa yara shiriyar Ubangiji da samun karatu. Duk mai son Allah ya kintsa masa yara su shiryu, su zama abin koyi a wajen al’umma.
To sai ya dinga lazumtar […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Ismullahil A’azim – Ana so a karata wannan addu’ar a duk lokacin da mutum ya samu kansa cikin tsanani ko kuma damuwa.
An samu wani sahabi a zamanin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam); ɗan kasuwa, wanda […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu’a Ga Cututtuka; Wannan kuma addu’a ce da aka ce a dunga karanta ta a duk lokacin da wata annoba ta shigo.
Idan har kana karanta wannan addu’ar, Allah zai tsare shi daga ciwon annoba na zamani, wanda aka […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu’ar Bushewar Zuciya – Wannan addu’ar ma akan karanta ta domin Ubangiji ya ba ka kariya daga dukkan cututtukan zamani da kuma bushewar zuciya.
Muddin za ka yi wannan addu’ar Bushewar Zuciya; Allah […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Mata – Akan so kowacce mace a ce ta san kanta, budurwa ko matar aure ko kuma bazawara, wannan shi ne zai sa ki sami daraja a wajen mijinki.
Da yawan mata, sun kasu gida huɗu kuma kowacce da hanyar da take bi […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Za ki Gyara Kanki. Akan so mace ta zauna kamar shinkafa a gidan mijinta; kar ki bari ya daina yinki, kar ki bari ya ƙosa dake.
Kin san shinkafa za a iya sarrafata ta kowace irin launi. Misali; za a iya […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Shi ciwon sanyi wanda Bature ke cewa (S.T.D: Sexual Transmitted Disease) yakan haddasa wa mata matsala daban-daban.
Kama daga rashin haihuwa, ɗaukewar sha’awa, wasu kuma yakan yi yawa ya taɓa musu ƙoda ya ha […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Hanyar Warkar Da Ciwon Sanyi Da Maganin Sa
Akwai hanyoyi da mace za ta bi domin rabuwa da wannan mugun ciwon. Shawarar farko game da wannan ciwon za ta bi; […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu'a Ga Yaran Da Ba Sa Ji
Yaron da ake gani ya ɗauko hanyar lalacewa ba ya jin magana; ba a sa shi ya yi kuma ba a sa shi ya bari, to ga wata […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu'a Idan Mutum Yana Cikin Tashin Hankali
Wannan addu’ar za a iya karanta ta idan mutum na cikin mawuyacin hali; ko kuma mace ta rasa mijin aure; ko kuma mutum […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Addu'ar Neman Falala
Wannan addu’a ana yin ta domin neman falala da buɗi akan abinda ka sa a gaba, karatu ko kasuwanci. Akan so ka […]
-
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 3 years, 7 months ago
Yadda Ake Addu'ar Tashi Daga Bacci
An karɓo daga Aisha (Radiyallahu Anhu) tace Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam); ya kasance yana tashi daga bacci zai […]
Gida Yahaya Ishaq Ishaq