-
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Wata Mayya Da Danta
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata mayya a wani gari, tana zaune da mijinta, har ta sami rabo. Daga ƙarshe ta haifi […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Awa Da Dawi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Awa da Dawi suna kiwo a daji, sai wani abu ya tsoratar da su. Kowa ya kama gabansa […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Maye Da ’Ya’yansa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum a wani gari da ke gabas da garin nan. Yana da mace ɗaya da ’ya’ya biyu mata […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Binta ’Yar Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani Sarki a wani gari mai mata biyu, kowacce tana da’ya. Yarinya ɗaya sunanta Bi […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar ’Ya’yan Sarki Da Ƙadangare
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki da ’ya’yansa mata su biyu kyawawa. Amma tun suna ƙanana ya hana su fita waje […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Tsurondi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wani Dodo ya rikiɗa ya zama mutum, ya shiga wani gari neman aure. Da ya je […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Kurege Da Wayo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani lokaci da aka yi yunwa, ba abinci. Wuya ta sa Kura da Maciji da Alade da Kurege […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar ƊanAuta Da ’Yar Gwaggo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum yana da ’ya’ya biyu mace da namiji. Macen ce babba, namijin ne ƙarami. Ita […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Gizo Da Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata tsohuwa a wani ɗan ƙauye; tana da ɗan maraƙinta kyakkyawan gaske; ga shi ƙos […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar Kura Da Kurege (Na Huɗu)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege yana farauta a daji sai ya ga mushen Kurciya, sai ya ɗauka ya ajiye a kan […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar 'Yar Sarkin Da Ta Saci Ɗinya
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki yana da ‘ya’ya maza da mata da yawa. Wata rana an kawo masa ɗinya sai ya […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar Rimi Da 'Yar Amana
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani gari mai yawan jama’a da Sarkinsu mutumin kirki. Shi ke nan akwai wani mutum […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar Gizo Da Damon Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Sarki ya kawo Damo babba. Sai ya kai shi gonarsa bayan gari. Bayan ‘yan kwanaki […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar Talipaku Da Kurciya
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana tsuntsuwa Talipaku da Kurciya suka yi sheƙa a bishiya ɗaya. Da lokacin saka ƙwan da […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Yarima Da Labbi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani Bafulatani yana yawo a jeji sai ya tarar da wata mata a zaune a gindin wata kuka. Yau da […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Budurwa Mai Neman Ganyen Miya
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata budurwa mai suna Yakadi a wani ɗan ƙauye da ke nan kusa da bakin rafi. Wata rana s […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Dagaci Da Malaminsa
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani Dagaci a wani gari yana da matarsa, to amma matar ba ta taɓa haihuwa ba. Ba tare […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Yarinya Kyakkyawa Da Wanta
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani mutum a wani ɗan ƙauye yana da mata da ’ya’ya. Ana nan, sai ɗaya daga cikin matans […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Uku)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege ya je gidan Kura ya ce su tafi farautar kayan daɗi a jeji. Kura ta amince. […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Cin Kasuwar Sama
Ga ta nan, ga ta nanku. Da Zanzaro da Barangunda suka ƙulla abota. Wata rana suka je cin kasuwar sararin sama, da […] - Load More
Gida wikiHausa