-
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 1 week ago
Kammalawa A Cikin Bincike Mai Taken Adabin Kasuwar Kano
A wannan bincike mai suna Adabin Kasuwar Kano: Nazari da Sharhi Game da Ƙagaggun Labaran Hausa (1984-2008), an yi […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 1 week ago
Jigo Da Salo A Littafin Mace Mutum
Littafin Mace Mutum na Rahma A. Majid na magana ne kan danne haƙƙin mata da akan yi, musamman na daga abin da ya s […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 1 week ago
Sharhin Littafin Ina Son Sa Haka
Littafin Ina Son Sa Haka Littafin Ina Son Sa Haka wanda Balaraba Ramat Yakubu ta wallafa a shekarar ta 1999, yana […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 1 week ago
Sharhin Wasu Littattafan Adabin Kasuwar Kano
A wannan babi an yi ƙoƙari na yin sharhin wasu daga cikin litattafan Adabin Kasuwar Kano. Sai dai da yake l […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Tsokaci Kan Adabin Kasuwar Kano A Jaridu Da Mujallu
Daga bayanan da muka gani a sama, mun gane kowane daga cikin rukunin al’ummar Hausawa da yadda suke kallon wannan ab […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Siffofin Adabin Kasuwar Kano
Da yake ana tariyar abin da ya wuce ne game da wannan fage na Adabin Kasuwar Kano, ta yaya za a iya gane aikin adabin […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Nazarin Rayuwar Adabin Kasuwar Kano
Balaga: 1990 zuwa 1995 Nazarin rayuwar Adabin Kasuwar Kano a zamanin da muka kira na balaga ya fito mana da siffofi […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Adabin Kasuwa A Ƙasar Hausa
A wannan babin an yi ƙoƙarin bin yadda aka samar da adabin kasuwa a ƙasar Hausa. Abin nufi, bayan ganin yadda fa […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Jigogin Adabin Kasuwannin Ƙasashe
Saƙonni ko kuma jigogin da waɗannan ayyuka na adabi suke isar wa sun bambanta ne daga wannan gari zuwa wancan ko k […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Adabin Kasuwa Na Onitsha A Nijeriya
Kamar yadda wannan fasali na adabin kasuwa ya samu karɓuwa da watsuwa a sassan Turai da Amurka da ƙasashen Larabawa, h […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Adabin Kasuwar Kitsch A Jamus
Duk da an ce samuwa da ginuwa na adabin jama’a ko yayi ya tusgo ne daga ƙasar Ingila, amma ba a ƙasar Ingila irin wan […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Adabin Kasuwar Sarauniya Elizabeth A Ingila
Da yake mun ga yadda wannan adabi ya kasance da kuma tasirin da ya yi tsakanin al’umma a Ingila, zai dace a nan mu f […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Fasalin Adabin Kasuwa A Duniya
Daga nazarin da aka gudanar an fahimci cewa adabin kasuwa ko na yayi yana tafiya ne kafaɗa da kafaɗa da gangariyar a […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Fasalce-Fasalcen Adabin Kasuwa
Kamar yadda muka gani a babi na biyu, rayuwar adabin Hausa ta biyo zanguna mabambanta, wannan ba sai an yi dogon […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Fasalin Ƙagaggun Labaran Hausa A Zamanin Zuwan Turawa
Turawa sun zo sun iske ƙasar Hausa cike da ilmin abin da ya shafi karatu da rubutu a cikin Hausar ajami, kenan ko da […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Ƙagaggun Labaran Hausa Na Zamani
Da yake mun ga yadda ƙagaggun labaran Hausa na baka suka sauya fasali bayan haɗuwar Hausawa da baƙi, musamman La […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Gwamutsuwar Labaran Gargajiya Na Hausa Da Baƙin Al’adu
Abin lura a wannan sashe shi ne waɗannan adabin baka na Hausa masu alaƙa da ƙagaggun labaran gargajiya za a ga duk a […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu changed their profile picture 4 months, 2 weeks ago
-
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Ƙagaggun Labaran Hausa Cikin Tarihi
Babi Na Biyu: A cikin wannan babin an bi salsalar ko kuma an kawo taƙaitaccen tarihin samuwar ƙagaggun labaran Ha […]
Gida Prof. Abdalla Uba Adamu