-
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Waƙa Mai Taken Gudumar Dukan Rashawa
Ya Allah sunanKa farko, Don aikina ya yi ƙarko, Har al’umma duk su farko, Mu kauce hanya mai du […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Waƙa Mai Taken Masha-Jini
1. Allah ba ni buɗi in yi tsari na baituka, A kan ƙwaro wanda bai da tausai a duniya. 2. Ƙwaron da yakan cutar da ma […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Waƙa Mai Taken Nagartaccen Jagora
1. Da sunan Rabbana Karimi sarki guda, Da ke bayar da ɗaukaka daji ko gida, Da ya aiko wa duniya Ɗaha M […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Waƙa Mai Taken Kowa Ya Bar Gida…
1. Suna na Allah farawa, Baiwarsa mun yo godewa, Yawan salati ƙarawa, Wajen Rasulu abin kewa, Gare mu ba ma […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Ɗan Achaɓa
1. Salamu Alaikumu barka da yanzu, Gaishe ku nake da fatan za ku karɓa. 2. Batu zan yo da fatan za ku so shi, A […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Alƙawari Kaya
Sunanka farko ya Allah, Tsira amincinka Allah, Ƙara su gun Manzon Allah, Shi munka burin mui kalla, Ko da […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Haƙƙin Dabbobi
1. Muna godiya ga jalla sarki Rahimuna, Da ya horace mana halittunsa bai ɗaya. 2. Ya fifita ɗan Adam bisa dukka t […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Haƙƙin Maƙwabci
Allahu sarki ka ban sani, Da zai yi amfanuwa ga ni, Cikin dare har ma da wuni, Tsare ni aikin take san […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 4 weeks ago
Waƙa Mai Taken Baƙar Sana'a
1. Muna godiya ga Rabbi sarki ubangiji, Da ya ba mu hankali yake ba mu lafiya. 2. Salati da sallama su duma ga […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 4 weeks ago
Waƙa Mai Taken Abokin Tafiya
Rabbi ban hikima basira, Baituka zan so na tsara, Kyauta aiki kan mu lura, Don mu ɗau hanya ta tsira, Duniya […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 2 months ago
Waƙa Mai Taken Ladubban Tsuguno
Da sunan Rabbi mai baiwa gare mu, Da nau’o’in ni’imta ba musawa. 2. Salati da sallama ga Ra […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 2 months ago
Tarihin Marubuci Nasiru Garba Ahmad
Assalamu alaikum. Sunana Nasiru Ahmad Garba. A lokacin karatu sunan Ahmad ɗin ya koma karshe. An haife ni a unguwar […] -
Nasiru G. Ahmad changed their profile picture 2 months ago
-
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 2 months ago
Waƙa Mai Taken Jakadan Allah
Allahu ba ni dubun basira mayyawa, In yi baitukan bege ga ɗan Adanani […]
Gida Nasiru G. Ahmad