-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 3 weeks ago
Tarihin Hajiya Halima Jumare Kudan
An haifi Hajiya Halima Jumare a garin Kudan, ƙaramar hukumar Kudan, jihar Kaduna a ranar 11th Afrilu a shekara ta […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 3 weeks ago
Rabe-Raben Zawarawa
Bisa ga al’adar Bahaushe, ya yi duba na tsanaki gami da dogon nazari, don rarrabe ire-iren zawarawa, kamar haka; 1. […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 3 weeks ago
Rabe-Raben Auren Hausawa
Auren Hausawa ya rabu gida-gida kamar haka: 1. Auren kuɗi. 2. Auren sadaka. 3. Auren zumunci. 4. Auren […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 3 weeks ago
Ma'anar Gara Da Rabe-Rabenta
Wata kyauta ce, wacce iyayen amarya ko mai jego suke kai wa ‘yarsu, don amfanin yau da kullum. Wato wasu kayayyaki ne, […] -
SALMANU FARISS ADAMU changed their profile picture 11 months, 4 weeks ago
-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 4 weeks ago
Babban Kundi
Dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Allah (Subhanahu wata’ala), wanda ya halitta sammai da ƙassai guda bakwai, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 4 weeks ago
So Da Shaƙuwa
Akwai hanyoyi da dama, waɗanda miji zai iya samun so da shaƙuwa mai tsanani a wajen matarsa, kamar su kyauta, k […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 4 weeks ago
Dabarun Bunƙasa Noman Masara
1. Wajen shuka Dukkanin wanda zai noma irin wannan masara, don samun masara mai inganci, to ya kamata ya yi la’akari […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 12 months ago
Mallakar Miji
Ya zama dole akan waɗanda suke so su mallake mai gidansu, su iya waɗannan abubuwan, kamar yadda sheikh Halliru M […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 12 months ago
Dabarun Noman Zamani
Noma babbar sana’a ce a ƙasar Hausa (Madauci, Isa da Daura, 1968). Ana ma kallon cewa, ita ce sana’ar da ta fi kowa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 12 months ago
Sunayen Annabi Muhammad (S.A.W)
Annabi Muhammad (S.A.W) yana da wasu sunaye har guda ɗari biyu da ɗaya (kamar yadda mai dala’ilu ya kawo su), sannan k […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 12 months ago
Haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W)
Shugabanmu Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) shi manzon Allah ne, zuwa ga mutane baki ɗaya, cikamakin […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 12 months ago
Matsalolin Mace-Macen Aure
Wannan muƙalar za ta yi duba ne akan matsalolin auratayya, saboda idan mutum ya yi duba na tsanaki sosai akan […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Tarihin Hakimin Kudan Marigayi Alhaji Ishaƙ Muhd Ashir Kudan
An haifi mai girma Ishaƙ Muhammad Ashiru a garin Kudan a ranar 15/03/1944, shi ne ɗa na farko ga sarkin Kudan M […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Fa'idojin Da Suke Cikin Yin Aure
Fa’idojin da suke cikin aure ba za su ƙididdigu ba. Amma ga wasu kaɗan daga ciki za mu lissafo kamar haka […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Falalar Yin Aure
Aure shi ne ginshinƙin rayuwar mutane haɗi da yaɗuwar jinsin mutane, sannan kuma dukkanin mutanan da basa yin aur […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Aure A Ƙasar Hausa
MA’ANAR AURE A ƘASAR HAUSA Wata yarjejeniya ce, wacce ake ƙulla ta a tsakanin namiji da mace, wacce ta dace da s […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Alamomin Shigar So 3
SO wata jijiya ce ko halitta ce wacce Allah (Subhanahu wata’ala) yake halitta a cikin zukatan mutane. Saboda haka, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Alamomin Shigar So 2
Akwai wasu alamomi wanda mutum ya kamata ya yi la’akari da su, saboda su ne alamomin da zai iya gane cewa ya gamu da […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Alamomin Shigar So 1
TSAKURE So wata tsoka ce ko jijiya ce a cikin zuciya wanda Allah yake halittar bayinsa ko ɗan Adam da ita, don haka […]
Gida SALMANU FARISS ADAMU