Khadija Yusha'u (Amira)

  • Yadda Ake Biskit Cikin Sauƙi Abubuwan da ake bukata Fulawa   2cups Bota  1/2cup Baking powder 1tspn Icing sugar 1,1/2 Gishiri 1t […]

  • Shekara Nawa Shugaban Halitta Ya Yi Azumin Ramadan A Rayuwarsa? Amsa: Ya yi azumin Ramadan ne na tsahon shekara tara. Domin karanta cikakken bayani a kan A Cikin Azumin […]

  • A yau za mu koyi yadda ake stuffed meat.
    Stuffed meat abinci ne da ake yin sa daga nama, yana da matuƙar daɗi musamman ma wajen karin kumallo na safe ko tarbar baƙi.
    Abubuwan Da Ake Buƙata

    Nama me girma
    Ka […]

  • A yau za mu koyi yadda ake bandashe.
    Bandashe abinci ne da ake yin sa daga gurasa, yana da sauƙin sarrafawa da daɗin ci, musamman ma a wajen karɓar baƙi da wuraren taruka.
    Abubuwan Da Ake Buƙata:

    Gurasa mai […]

  • A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderun Nasara (Oven).
    Abubuwan da ake buƙata

    Fulawa
    Yis
    Kantu/riɗi
    Sikari
    gishiri

    Yadda ake haɗawa

    A sami fulawa a tankaɗe a zuba mata yis, sai a zuba ruwa a kwa […]

  • A yau za mu koyi yadda ake gurasar tukunya, gurasar tukunya abinci ne da ake yin sa daga fulawa, gurasa na da sauƙin sarrafawa da sauƙin ajiya.
    Abubuwan da ake buƙata:

    Fulawa
    Yis
    Kantu/riɗi
    Sikari
    gi […]

  • A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderu.
    Gurasa abinci ne da ake yin sa daga fulawa, ya samo asali ne daga abincin Larabawa, gurasa abinci ne dake da matuƙar daɗi, da sauƙin sarrafawa da kuma dauƙan lokaci ba […]

  • A yau za mu koyi yadda ake haɗa yogofruit.
    Abubuwan Da Ake Buƙata

    Yoghurt
    Apple
    Banana
    Water lemon

    Yadda Ake Haɗawa

    Za a wanke fruits ɗin duka a gyara su.
    Sannan a yayyanka su ƙanana.
    Sai a zuba […]

  • A yau za mu koyi yadda ake fondant.
    Abubuwan Da Ake Buƙata:

    Icing sugar
    1 tbsp Corn syrup
    1 tbsp Glucose
    2 tbsp Gelatine
    1 tbsp Glycerine
    ruwa 4 zuwa 5 tbsp
    1 tbsp Cmc
    Corn flour
    1 tbsp  […]

  • Aikin Noma a Najeriya reshe ne na tattalin arziki a Najeriya; yana ba da aikin yi ga kusan kashi 30% na yawan jama’ar har zuwa shekarar 2010. Ana canza sashen ta hanyar kasuwanci a ƙananan matakan matsakaita da […]

  • Najeriya tana da matuƙar baiwar da yawancin bishiyoyi waɗanda yawancinsu ‘yan asalin ƙasar ne, yayin da ‘yan kaɗan ke da ban sha’awa. Rahoton ya nuna cewa yawan kaso mafi yawa na gandun daji da mutum ya yi a cik […]

  • Najeriya tana da matukar baiwar da yawancin bishiyoyi wadanda yawancinsu ‘yan asalin kasar ne yayin da’ yan kadan ke da ban sha’awa. Rahoton ya nuna cewa yawan kaso mafi yawa na gandun daji da mutum ya yi a cikin […]

  • Shin ko an san mene ne dalilan da suke sa girke-girken iyayenmu na da ya fi namu daɗi da lafiya?
    Ko an san dalilan da yasa girke-girkenmu ke da ƙamshi, amman ba ɗanɗano?
    Ko mun yi namu ba ya yin garɗi, kamar na i […]

  • A yau za mu koyi yadda ake ɗan sululu, ɗan sululu abincin gargajiya ne na  Bahaushe wanda ya kasance ana samar da shi daga garin rogo, wannan abincin akasari na yara ne ko masu kwaɗayi.
    Abubuwan da ake buƙ […]

  • A yau za mu koyi yadda cookies. Cookies wani nau’i ne daga cikin nau’ika na biskit. yana da sauƙin sarrafawa. yana da matuƙar daɗi musamman ma a wajen yara.
    Abubuwan da ake buƙata
    1. Butter 250 gram
    2. 31/2 cup […]

  • A yau za mu koyi yadda ake faten dankali; Faten dankali abinci ne mai daɗi da sauƙin sarrafawa.
    Abubuwan da ake buƙata:
    Dankali
    Attaruhu
    Albasa
    Maggi
    Citta
    Kifi (ice fish)
    Alayyahu
    Kori
    Man gyaɗa
    Yadda ake haɗ […]

  • Kifi yana ɗauke da wasu sinadirrai masu matuƙar amfani ga lafiyar jikin ɗan Adam, kama daga ƙananan yara, manya da kuma tsofaffi. Ana kiran Sinadiran dake ciki da suna Omega Three Fatty Acids. Sinadaran da ake sam […]

  • A yau, za mu koyi yadda ake peppered chicken; Peppered chicken abinci ne da ake yin sa daga kaza, yana da matuƙar daɗi a wajen ci, musamman ma idan aka kula da tsaftar abubuwan haɗawar.
    Abubuwan da ake bu […]

  • Ganyen kuka wanda da ita ake miyar kuka, na da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam. Tana ɗauke da sinadarai da dama, waɗanda suka haɗa da ‘Vitamin C’, ‘Vitamin A’, ‘Beta Carotene’, ‘Potassium’, ‘Calcium’ da saurans […]

  • A yau za mu koyi yadda ake fruit salad; Fruit salad abin sha ne, da yake ɗauke da nau’ika daban-daban na kayan marmari. Yana da matuƙar amfani a lafiyar jikin ɗan Adam, ga daɗi wurin sha.
    Abubuwan da ake buƙ […]

  • Load More