-
Dr Aisha health talk wrote a new post 11 months ago
Harara Garke (STRABISMUS)
A likitance ana kiran harara garke “strabismus”. A turance kuma yana da sunaye da yawa kamar “cross-eye” ko “boss-e […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 11 months ago
Warin Gaban Mace Da Yake Nuna Matsala
1. Idan mace ta rinƙa jin gaban ta yana ɗoyin warin kifi, to wannan yana nuni da ƙananun ƙwayoyin halittar bac […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 11 months ago
Ƙaiƙayi Mai Kamar Tafiyar Kiyashi A Jiki (Formication)
Jin ƙaiƙayi kamar ƙwaro yana yawo a ƙarƙashin ko saman fatar jikin mutum shi ake kira “formication” a likitanc […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 11 months ago
Mutuwar Mata Masu Jego
Duk mai jegon da bayan haihuwa ko da da kwana 1 ne ballantana a ce an kwana uku da haihuwa ta ji alamun zazzaɓi, ko […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Hatsarin Yin Wasa-rere Da Hawan Jini
Kamar yadda kwanaki kuka ji na yi bayani kan ciwon sugar cewa shi ne kan gaba wajen haddasa chronic kidney failure toh […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Shawara Ga Masu Ciwon Suga
Mutane masu larurar ciwon siga ku daure kullum musamman wajen alwalar safe ko la’asar kuke tsayawa ku lura da tafukan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Yanayin Damuwa (Depression)
Depression dai wani yanayi ne marar daɗi da mutum ke tsintar kanshi bayan wani abu marar kyau ya faru da shi, ko kuma […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Cikin Molo (Molar Pregnancy)
Cikin Molo wani nau’in alamun juna biyu ne da wasu cikin mata kan samu kansu da shi wanda kuma a zahiri gaskiya ba […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Saiƙo Ko Sanƙo (Baldness)
Saiƙo inji sakkwatawa, ko sanƙo inji zage-zagi da katsinawa, shi ne ake kira “alopecia” a likitance. A turance kuwa a […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Cututtukan Haƙori
Cututtukan haƙori su ne matsalolin da suke kama haƙorin mutum, su haifar masa da ciwon haƙori, ko faɗuwar haƙori, ko r […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Zubar Da Miyau Ga Mai Juna Biyu
Tsananin zubar da miyau ga mai juna biyu shi ne “ptyalism” ko “hypersalivation” a likitance. Ya fi faruwa a zangon […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Cutar Maƙoƙo
Maƙoƙo shi ne ake kira “goiter” ko “thyromegaly” a likitance. Maƙoƙo wani kumburi ne a cikin jakar sinadarin din thy […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Kamannin Jariri
Sakamakon binciken kimiyya na asibiti bai tabbatar da cewa idan namiji ya riga mace yin inzali, ko kuma idan mace ta […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Yin Amfani Da Maganin Sauro Na Ƙonawa
Ana yin amfani da coil na sauro a sassa daban-daban na duniya, musamman a yankunan da suke fama da yawan cututtukan da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Birkicewar Sashen Da Ke Sarrafa Ƙwaƙwalwa
Akwai yanayin da mutum zai riƙa fuskantar fargaba, tsoro, faɗuwar gaba, sarƙewar numfashi, rashin bacci, bugawar zu […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Rashin Kogon Al'aura Ga Mata (GYNAETRESIA)
Duk halittu sukan faro ne mataki bayan mataki har zuwa cikar halitta. Haka abin yake ko a mu mutane! Matakin farko […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ciwon Idon Jarirai
A matsayinka/ki na jami’in lafiya sanna aka kawo ma jariri sabon haihuwa da sunan yana fama da ciwon ido kafin komi […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ƙullutun Mama (Breast Fibroadenoma)
Ƙullutun da mace take ji a cikin nononta shi ne ake kira “fibroadenoma” a likitance. Ƙullutun ne yake bai wa nonon s […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Dalilan Da Ke Haddasa Tsawaitar Kwanakin Al'ada
A likitance, matsakaicin jinin al’ada yana yin tsakanin kwana 3 zuwa 7 ne yake ɗaukewa. Amma akan samu matan da suke […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Abubuwan Da Ke Sa Mace Ta Riƙa Jin Alamun Juna Biyu
Haƙiƙa mata da yawa suna ƙorafi akan jin alamun juna biyu amma idan sun yi awo ko gwaji sakamakon ya nuna babu ci […] - Load More
Gida Dr Aisha health talk