-
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months ago
Ciwon Hanta (Hepatitis) 2
Hepatitis cuta ce wacce take kama hanta (liver), ta sanya mata kumburi (inflammation). Ita kuma hanta wata muhimmiyar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months ago
Zubar Jini A Cikin Wata Uku Na Farkon Samun Juna Biyu (FIRST TRIMESTER HAEMORRHAGE)
Idan mace tana da juna biyu, takan sami sauye-sauyen zubar sinadarai (hormones) a cikin jikinta. Wannan zai iya sanya […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months ago
Duhun Matse-Matsi [DARKNESS OF INNER THIGH]
Duhun matse-matsi ko tsakankanin cinyoyi kai wani lokacin har ma da mazaunai wannan kusan abu ne da mutane da yawa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months, 1 week ago
Yadda Motsin Jariri Yake
“Yawan jin motsin jariri a ciki babbar alama ce da take nuna cewa jariri yana lafiya, domin idan akwai matsala, to, […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months, 1 week ago
Menene Hiatal Hernia?
Akwai wata tsoka mai faɗi wacce take a matsayin katangar da ta raba tsakanin ramin ƙirjin mutum (chest cavity) da r […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months, 1 week ago
Abin Da Ke Jawo Jarirai Suna Shan Ruwan Haihuwa (AMNIOTIC FLUID)
Amniotic fluid ruwa ne dake zagaye da jariri a cikin mahaifa wanda ke taimakawa yaron ya sami balance ta yadda ko […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Hatsarin Amfani Da Mayukan Hasken Fata
Yin amfani da funbact A da wasu mutane keyi, musamman mata domin mayar da fatar jikinsu ta yi haske, abu ne mai […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 6 months, 4 weeks ago
Allurar Da Ake Yi A Jijiya Da Allurar Da Ake Yi A Tsoka (INTRAVENOUS AND INTRAMUSCULAR INJECTION)
A likitance, yin allura shi ne a ɗurawa maras lafiya ruwan magani a jikinsa. Ana yin allura ne ta hanyar amfani da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months ago
Magance Laulayin Da Magungunan Tazarar Haihuwa Suke Haddasawa
Na yi wannan rubutun ne saboda yawan ƙorafin da ‘yan-uwa mata suke yi a kan laulayin da magungunan tazarar haihuwa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months, 1 week ago
Lalurar Rashin Jin Ƙamshi, Ko Wari (LOSS OF SMELL)
Akan sami wani kaso na mutane masu wannan matsalar ta LOSS OF SMELL wato rashin iya tantance komai ta hanci, takan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Istimna'i (Masturbation)
Istimna’i (masturbation) shi ne mutum, mace ko namiji, ya yi amfani da hannuwansa ya riƙa wasa da al’aurarsa ko kuma […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Hucewar Zazzaɓi (HERPES SIMPLEX)
Hucewar zazzaɓi ko kuma wucewar zazzɓi ana kiranta “fever blisters” ko “cold sore” a likitance. Fever blisters […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Fitowar Haƙora Ga Yara, Faɗuwarsu, Da Sake Fitowarsu
Yaran da ake goyonsu, suna fara fitar da haƙora ne da zarar sun cika watanni 6 da haihuwa, kuma shi ake kira […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months, 3 weeks ago
Harara Garke (STRABISMUS)
A likitance ana kiran harara garke “strabismus”. A turance kuma yana da sunaye da yawa kamar “cross-eye” ko “boss-e […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months, 4 weeks ago
Warin Gaban Mace Da Yake Nuna Matsala
1. Idan mace ta rinƙa jin gaban ta yana ɗoyin warin kifi, to wannan yana nuni da ƙananun ƙwayoyin halittar bac […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months, 4 weeks ago
Ƙaiƙayi Mai Kamar Tafiyar Kiyashi A Jiki (Formication)
Jin ƙaiƙayi kamar ƙwaro yana yawo a ƙarƙashin ko saman fatar jikin mutum shi ake kira “formication” a likitanc […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 8 months ago
Mutuwar Mata Masu Jego
Duk mai jegon da bayan haihuwa ko da da kwana 1 ne ballantana a ce an kwana uku da haihuwa ta ji alamun zazzaɓi, ko […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 9 months ago
Hatsarin Yin Wasa-rere Da Hawan Jini
Kamar yadda kwanaki kuka ji na yi bayani kan ciwon sugar cewa shi ne kan gaba wajen haddasa chronic kidney failure toh […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 9 months, 1 week ago
Shawara Ga Masu Ciwon Suga
Mutane masu larurar ciwon siga ku daure kullum musamman wajen alwalar safe ko la’asar kuke tsayawa ku lura da tafukan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 9 months, 1 week ago
Yanayin Damuwa (Depression)
Depression dai wani yanayi ne marar daɗi da mutum ke tsintar kanshi bayan wani abu marar kyau ya faru da shi, ko kuma […] - Load More
Gida Dr Aisha health talk