-
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Waƙar Ya’yan Alhazai
Ya’yan Alhazai laƙabi ne na Hausawa da Fulani da Bare-Bari (‘Yan Asalin Najeriya) waɗanda aka haife su a ƙasar Sudan, […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Musanye Mafi Alheri
Ba za a ce an hana yin amfani da kayan shafe-shafe da sutura na zamani ba gaba ɗaya, sai dai, lallai ne a lura da […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Dunƙulallun Matsaloli A Musulunci
Bayan abin da aka faɗa a baya, na matsalar dake tattare da wasu nau’o’in kwalliyar mata wadda ta kaucewa hanya, to a […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Illolin Wasu Daga Kayan Ado Da Na Kwalliya
Abu ne mai kyau mu zayyana kaɗan daga wasu kayan kwalliya na tufafi da shafawa da sauransu, waɗanda za su iya zama i […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tabbancin Halaccin Ado da Kwalliya A Musulunci
Wata aya ta tabbatar da cewa ado na Allah ne, don haka babu wanda zai haramta wa bayinsa kayan da ya fitar don […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
-
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yanayin Duniya Kafin Aiko Da Manzon Allah
Duniya Ta Kasance A Cikin Baƙin Duhu, Kafin Aiko Manzon Allah (SAW), Komai A Rikice Yake Sai Abin Da Ba A Rasa Ba […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Haihuwar Manzon Allah (Saw)
An haifi Manzon Allah (SAW) ranar Litinin 12 ga watan Rabi’u Auwal. Mahaifinsa shi ne Sayyidina Abdullahi ɗan Ab […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Kakannin Manzon Allah (Saw)
Nasabar manzon Allah sallahu Alaihi wa sallama tana tiƙewa har zuwa ga Annabi Ibrahim Hikimar Ubangiji ta ƙaddara c […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Namiji Zai Bi Wajen Zaɓen Mace Tagari
Wannan babban aiki ne a kan namiji. Daga inda ka kuskure wajen nemar wa kanka mace tagari. To haka za ka yi rayuwa […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Mace Ke Yin Bincike Da Kanta A Kan Manema Auranta
Mace za ta yi bincike don ta ji mene ne halayen mai neman aurenta. Sai kuma ta yi shawara da mutanen kirki. Sannan ta […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Dake Sa Wa Miji Ya Zamo Mafi Soyuwa A Wajen Matarsa
Ya zama wajibi ga maza su zamo masu kyawawan halaye da ɗabi’u. su yi nazarin litattafai da suke magana a kan aure do […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Dake Rage Ƙaunar Miji Gurin Matarsa
KAI ƘARA Ba a son miji a kan abu kaɗan, ya zama mai yawan kai ƙarar matarsa ga iyayenta. Wannan na jawo ƙiyayya. Dom […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Ake Yi Wa Maigida A Lokacin Fushi
Mu mata haƙiƙa muna da yawan yin laifi. Abin da ake so shi ne, mu dinga taƙaita fushi. Kada mu yarda mu dinga zaman ga […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Da Suke Ƙara Soyayya Ga Maigida
Irin waɗannan abubuwa da zan lissafo, suna ƙara danƙon soyayya a tsakanin miji da mata. Kulawa da tarairayar ma […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Da Suke A Farkon Aure
FA’IDAR YIN AURE: Shi ne domin a samu kyakkyawan zama, soyayya da ƙauna, jinƙai da tausayi a tsakanin mai gida da m […]
Gida Abubakar Abbas