Falalar Nafilolin Azumi

0
738

Kamar sallah, shi ma azumi yana da nafiloli waɗanda ya kamata musulmi ya kula da su domin samun kusanci ga Allah maɗaukakin Sarki, ga taƙaitaccen bayani kan ingantattu daga cikinsu.

Domin karanta cikakken bayani a kan Azumin Watan Muharram danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceYadda Ake Sallar Idi
Labarin na GabaAzumin Watan Muharram