OVULATION:Ovulation wani abu ne da ke zo wa mata kafin zuwan al’ada wato period wanda ko wace mace da yanayin da take shiga a lokacin,hakan ba ya nuna alama na wani ciwo ko wata matsala da za a je ganin likita.
Hakan yana sa kowace mace da yadda take ji a jikinta wata tana yin ciwon baya, wata ciwon kai, wata ciwon nono, wata cikowar nono, wata kuma tashi zuciya, wata ciwon mara, to wannan duk ba matsala ba ce.
Kafin shiga cikin bayanin idan kana so karanta Illar Wayar Salula Guda Goma (10) Ga Lafiyar Jiki Shiga nan
Alamomin Ciwon Ovulation Kafin Zuwan Al’ada Ko Lokacin Al’ada
- Mode change: yanayin fushi
- Head ache: ciwon kai
- Pelvic abdominal pain: ciwon mara
- Breast pain: ciwon nono
- Back pain: ciwon baya
- Nausea: tashin zuciya
- Vagina discharge: fitar ruwa mai kama da kunu
- Screation mucus hormone: zuban ruwa mai yauƙi bayan gama al’ada
- Weakness: ciwon rashi ƙwarin jiki
Shan magani mai kashe raɗaɗi yana taimakawa lokacin al’ada
1 Kamar analgesic drugs wanda likita ya amince a sha irinsu Pcm ,diclofenac etc
2 Banda yawan shan {peldin} domin shansa yana da illah
3 Banda shan maganin gargajiya shi ma yana da illah
4 Banda saka tsumma a vagina domin yana ɗauke da micro organism a yi amfani da always wato pad
Domin karanta bayani a kan Ciwon ƙaba (Hernia) Da Yadda Za a Kare Kai Daga Hernia Danna nan











[…] Duk ana ganinsu ne tun kafin yarinya ta cika shekara 8 a duniya kamar yadda na faɗa. Domin karanta Bayani Mai Mahimmanci Zuwa Ga Mata Akan {Ovulation} Shiga nan […]