Alamomin Cancer

1
84

Cikakken bayani akan kansa wanda ya hada da hatsarin ta,alamomin kamuwa da ita 

Mecece Cancer? 

Cancer tana iya kama ko wane bangare na jikin dan adam hakan yana faruwa idan jinin wurin ya gaza aikin sa,hakan yakan janyowa jiki ya kasa aikin daya kamata,ita cancer akan iya maganin ta,domin kuwa anyi wa mutane da yawa sannan sunci gaba da rayuwar su kamar sauran jama’a. 

zamu baku cikakken bayani akan cancer da kuma yanda ake maganin ta.zaku samu cikakken bayani akan cancer da kuma ma’anar ta a karshen wannan rahoto. 

Yana dakyau kusan Ba Kowane Ciwon Ƙirji Bane Ulcer

Asalin Cancer

Cancer bawai cuta ce guda daya ba ta rabu kala kala,cancer takan iya farawa daga huhu, nono,ciwo ko kuma ta jini,cancer takan iya kamuwa ta gurare da dama amma kuma hanyoyin yaduwarta sun banbanta. 

 Tayaya Cancer Ke Farawa

Ko wace kwayar halitta ta jikin mu akwai aikin da takeyi ita asalin ƙwayar halittar takan kasu kashi kashi suna mutuwa idan aka fitar dasu ko kuma suka lalace sai wata ƙwayar ta maye gurbinsu a irin wannan lokaci ne cancer ke samun gurin zama ta zuba tata ƙwayar halittar ta kori asalin ƙwayar halitta,hakan yana janyo matsaloli a sassan jikin da cancer ta kama, ƙwayar cutar kansa takan watsu a sauran sassan jiki.

 Misali

Kansar hunhu takan tafi cikin kasusuwa ta girma,a yayin da kwayar cancer ta yadu ana kiranta (meh-tas-tuh-sis) ita kuma cancer huhu idan ta tafi cikin kasusuwa ana kiranta (Lung Cancer) a turance,a bangaren likitoci ƙwayar cancer data shiga cikin kashi daidai take data huhu sai dai idan ta yadu a cikin kashin. 

Domin karanta bayani akan Samiha-Borin Jini {Hives,Urticaria,Neetle Rash} Danna nan

labarin da ya wuceAbubuwa Da Ya Kamata Mace Ta Kiyaye Lokacin Al’ada
Labarin na GabaDalilan Da Suke Sanya Mace Rashin Daukar Ciki