-
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Zikiri Yayin Shiga Gida
“Bismillaahi walajnaa, wa Bismillaahi kharajnaa, wa alal-laahi Rabbanaa tawakkalnaa”. {Da sunan Allah muka […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Musa Ɗanƙwairo A Koyo Da Biyayyar Waƙa
Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun ya tashi, ya girma a gidansu; ya tarar da ana harka ta kiɗa da waƙa. Maga […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Maganganu Na Ƙarya A Kan Kashe Husaini (RA)
Waɗanda suka rawaito labaran kashe Husaini (Radiyallahu Anhu) da kashe Usman (Radiyallahu Anhu) da sauran yaƙe-yaƙe su […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tarihin Malam Ɗankwandarai
An haifi Malam Isa Ɗankwandarai a garin Sankara a Ƙauyen Kwandarai. Ya yi tafiye-tafiyen neman karatu har Ubangji M […] -
Sakatare wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tarihin Abubakar Malami SAN
Abubakar Malami SAN, wanda aka haifa a ranar 17 ga watan Afrilu, 1966 a kauyen Gwari dake jihar Kebbi, Najeriya, yana […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu changed their profile picture 3 months, 2 weeks ago
-
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Addu'ar Shiga Wata Karkara Ko Wani Gari
اللهم رَبَّ السَّمَوَاتِ السَّبْع وَمَا أَظْلَلْنَ، وَرَب الأَرَضِينَ السَّبْعِ وَمَا أَقْلَلْنَ […] -
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Addu'a Idan Mutum Ya Ga Wani Abu Mai Ban Mamaki
Addu’a idan mutum ya ga wani abu mai ban mamaki, ko na farin ciki سُبْحَانَ اللهِ […] -
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Addu'a Ga Wanda Yace Maka: Allah Ya Yi Maka Albarka
وَفِيكَ بَارَكَ الله. Wa fi ka barakallah Kai ma Allah ya yi maka albarka. Karanta Addu’a Ga Wanda Aka Zo Biyansa Bashinsa Edita@rumasau-kallamu -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Shigowar Ƙananan Ƙabilu Ƙasar Hausa
Sauran Ƙabilu Bayan waɗannan al’ummomi da aka yi bayani kan shigowarsu ƙasar Hausa akwai wasu ƙananan ƙabilu waɗand […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Zubar Da Ruwa A Farko Da Kuma Ƙarshen Juna Biyu
Zubar da ruwa ga farkon ciki da kuma ƙarshen ciki musamman daga wata 8 zuwa haihuwa ba cuta ko matsala ba ce ga […] -
Sakatare wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Faɗakarwa A Kan Cin Hanci Da Rashawa
Majalisar Tarayya da Zargin Naira Miliyan Uku Ƙungiyar SERAP ta fito fili ta buƙaci EFCC da ICPC su binciki M […] -
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Addu'a Ga Wanda Aka Zo Biyansa Bashinsa
Addu’a ga wanda ya ba da bashi idan aka zo biyan sa bashinsa بَارَكَ اللهُ لَكَ فِي أَهْلِكَ وَمَالِكَ […] -
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Addu'ar Ƙin Shu'umci
اللهُمَّ لاَ طَيْرَ إِلا طَيْرُكَ وَلَا خَيْرَ إِلا خَيْرُكَ وَلاَإِلَهَ غَيْرُكَ Allahumma la ɗaira illa ɗairuk […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tarihin Malam Attahiru Shehu Na Liman (Limamin Masallacin Shehu)
An haifi Malam Attahiru a farko-farkon sarautar sarkin musulmi Abubakar na uku. Malam Attahiru ya taso cikin tarbiyyar […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Nason Al’adun Yarabawa A Kan Wanzancin Hausawa
A wurin Yarabawa ayyuka makamantan na wanzanci Hausawa akwai mutane daban-daban waɗanda suke aiwatar da su a tsakanin […] -
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Addu’ar Wanda Ya Ji Wani Ciwo A Jikinsa
Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: ‘Ka sanya hannunka a wajen da yake maka ciwo a jikinka, […] -
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Addu'ar Tafiya (Wadda Matafiyi Yake Yi)
الله أكبر، الله أكبر، اللهُ أَكْبَرُ سُبْحَانَ الذي سَحْرَ لَنَا هَذَا وَمَا كُنَّا لَهُ مُقْرِنِينَ وَإِنَّ […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Shigowar Yarabawa Ƙasar Hausa
Yarabawa suna ne wanda Hausawa suke kiran mutanen da suke kudu-maso-yamma da ƙasar Hausa a tsohuwar Daular Oyo da […] -
WikiHausa wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Yadda Hukuncin Tusar Gaba Yake A Fiƙihu
Tusar gaba (fitar iska daga gaban mace ) a fiƙhu na karya alwala. A cikin koyarwar musulunci, Annabi ﷺ ya bayyana ce […] - Load More
Gida Activity