Addu’ar Wanda Ya Ji Wani Ciwo A Jikinsa

0
17

khairatu.shehu

Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: ‘Ka sanya hannunka a wajen da yake maka ciwo a jikinka, ka ce:

بِسْمِ اللهِ

ثلاثاً

Bismillah. Da sunan Allah (nake neman waraka). (sau uku)

Sannan ka ce:

أعُوْذُ بِاللهِ وَقُدْرَتِهِ مِنْ شَرِّ مَا أَجِدُ وأَحَاذِر

(سبع مرات)

A’uzu billahi wa ƙudratihi min sharri ma ajidu wa uhadir

Ina neman tsari da Allah da kuma Ikonsa daga sharrin abin da nake ji (na ciwo) kuma nake jin tsoransa (sau bakwai)

Karanta Addu’ar Tafiya (Wadda Matafiyi Yake Yi)

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceAddu’ar Tafiya (Wadda Matafiyi Yake Yi)
Labarin na GabaNason Al’adun Yarabawa A Kan Wanzancin Hausawa