-
Usmannoor wrote a new post 3 years, 4 months ago
Sauro Halittar Allah Mai Ban Al'ajabi
Yayin da ɗan Adam yake da idanu guda 2 domin gani, shin ko ka san da cewar sauro yana da idanu sama da guda 100 masu […] -
ensaf.mohammad commented on the post, Yadda Ake Miyar Kuka 3 years, 4 months ago
Assalamualaikum warahamtullahi wabarkatuhu,sunan malama safina,barka da warkahaka.dafatan kinan lafy ko Kuma Kuna Joshi lady da iyali gidanku lafy,na zo yada ake hadu abubuwa abinci kala kala Kuma suna hanfane garene sosai.
-
khairatu.shehu wrote a new post 3 years, 5 months ago
Sujjada kabliSujjada kabliMecece Sujjada kabli Sujjada kabli wasu sujjadune guda biyu da ake yinsu kafin sallama daga salla bayan […]
-
Aminu Ahmad commented on the post, Yadda Ake Wankan Tsarki Bayan An Gama Al'ada (2) 3 years, 5 months ago
Ka yawaita istigifari
-
khairatu.shehu wrote a new post 3 years, 5 months ago
-
KHADIJA ADAM AMINU wrote a new post 3 years, 8 months ago
Sau da yawa wasu na damuwa dangane da yawan Gajeren kira (flashing) da ake musu, kuma ba tare da sun san wanda yake musu Gajeren kiran (flashing) ba.
Haka kuma sau da yawa mutane na amfani da wanann damar […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago
“Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba’ada maa amaatanaa wa’ilaihin nushuuru”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma zuwa gare shi yake}.
Annabi, tsira da […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago
Wanda ya ji kiran sallah zai faɗi dukkan abin da ladanin yake faɗi, sai dai idan ya ce:
“Hayya alas-salaati (da) Hayya alal falaahi”.
{Ku taho ga sallah; ku taho ga babban rabo}.
A maimakon haka sai s […]

-
NAERLS wrote a new post 3 years, 8 months ago
Jagoran Noman Waken Soya
Gabatarwa Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake […] -
NAERLS wrote a new post 3 years, 8 months ago
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 9 months ago
Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah ya sanya a kowanne lokaci dare da rana bawa ya fuskanci Allah yayi addu’a za’a amsa masa.
Tare da akwai wasu lokuta da gurare waɗanda Allah jalla wa’alaa […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 9 months ago
An karɓo daga Ibn Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiki Mu’azu zuwa Yamen, sai ya ce da shi: “Ka guji addu’ar wanda aka zalunta, saboda babu wani shamaki ts […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 9 months ago
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Addu’o’i guda uku babu kokonto karɓaɓɓu ne: Addu’ar wanda aka zalunta, da addu’ar matafiyi da kuma addu’ar uba […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 9 months ago
“Subhaana Rabbiyal a’alaa”.
{Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3).
“Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii”.
{Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah! Ya […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 9 months ago
Addu'a A Lokacin Da Mutum Zai Hau Abin Hawa
Bismil laahi wal hamdu lil laahi subhaanal lazii sakkhara lanaa hazaa wamaa kunnaa lahu muƙriniina wa innaa ilaa […] -
wikiHausa wrote a new post 3 years, 9 months ago
Addu’ar Shiga Kasuwa – “Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil khairu wahuwa alaa kulli shai’in ƙadiirun”.
Fassarar […]

-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 9 months ago
Amsa Sallama – Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; “Idan ma’abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; “wa’alaikum”. {Ku ma haka}.
Domin karanta cikakken bayani akan Addu’a […]

-
NAERLS wrote a new post 3 years, 9 months ago
Gabatarwa
Masara tana ɗaya daga cikin amfanin gonar da aka fi nomawa a Najeriya. Ita ce ta fi sauran amfanin gona yawan faɗin ƙasa da ake noma ta. Noman masara yana ƙara bunƙasa a Najeria sakamakon ƙaru […]

-
Lawan Bello wrote a new post 3 years, 9 months ago
1. Da me zan dogara wajen ɗaukar azumin Ramadan, shin sai na ga watan Ramadan da idanuna ƙuru-ƙuru?
Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari’ar Musulunci ta umarce shi ya yi, shi ne ya ɗauki azumi da zar […]

-
NAERLS wrote a new post 3 years, 9 months ago
Jagoran Noman Shinkafa A Nijeriya
Gabatarwa Shinkafa ta kasance ɗaya daga cikin amfanin gona mai matuƙar tasiri da kawo kuɗin shiga ga man […] - Load More
Gida Activity