-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 years, 8 months ago
Ciwon Kumburi ɓangaren Mahaifar Mace (Pelvic Inflammation Disease (PID))
PID: wata cuta ce wacce ta ke addabar ɓangaren da ta shafi mahaifar mace, mutane da dama a Nahiyan Afirka suna fama […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 years, 8 months ago
Matsalar Fata Da Ke Ɓangaren Ido (CONJUNCTIVITIS)
Matsala ce da ke faruwa ga ido, wani lokacin tana shafar ido ɗaya; wani lokaci kuwa za ta shafi idanuwan, idan har […] -
basiru.habibu commented on the post, Ilimin Fisiyoloji (Physiology ) Cikin Harshen Hausa Kashi na Farko Masaitin jiki (Homeostasis) 2 years, 8 months ago
Ma sha Allah
-
Dr. Yasir Aminu Ado changed their profile picture 2 years, 8 months ago
-
Dr. Yasir Aminu Ado wrote a new post 2 years, 8 months ago
Ilimin Fisiyoloji (Physiology ) Cikin Harshen Hausa Kashi na Farko Masaitin jiki (Homeostasis)
Fisiyoloji (Physiology) Ilmin sanin yadda jikin ɗan Adam yake aiki da kuma aiwatar da dukkan al’amura na […] -
Ahmad Murtala changed their profile picture 2 years, 10 months ago
-
ademola.omotayo commented on the post, Yadda Ake Amfani Da Asusun Gmail 2 years, 10 months ago
-
Husaini Inuwa wrote a new post 3 years ago
Guzurin Ramadana Daga Rayuwar Sahabbai Da Magabata Na Gari
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai.Wannan shi ne taƙaitaccen nazari da na yi dangane da rayuwar sahabbai da m […] -
adamu musa.bichi commented on the post, Halaye Da Siffofin Shugaba Nagari 3 years, 1 month ago
Masha Allah wannan shafi ya kyauta.
-
huzaifa.mukhtar wrote a new post 3 years, 1 month ago
HARAMCIN DAKE CIKIN ƊAUKAR HOTO KAFIN AUREDaga Huzaifa Mukhtar MuhammadDa sunan Allah mai rahama mai jin ƙai.Wata babbar matsala da al’ummarmu musamman matasa […]
-
ibrahim.ezeh wrote a new post 3 years, 2 months ago
-
huzaifa.mukhtar wrote a new post 3 years, 2 months ago
“sadaukarwa sama take da soyayya, Dabi’a mai kyau sama take da kyawun fuska, mutuntaka sama take da dukiya, amma babu wani da yake sama da abokin kirki”
“Mutum mai wayo yana koyon darasi daga kuskuren sa […]
-
Sufian Ibrahim changed their profile picture 3 years, 2 months ago
-
Sufian Ibrahim's profile was updated 3 years, 2 months ago
-
Sufian Ibrahim changed their profile picture 3 years, 2 months ago
-
Sufian Ibrahim wrote a new post 3 years, 2 months ago
Fama da matsanancin yanayi na damuwa abu ne wanda yake hana walwala da jin daɗi na rayuwar yau da kullum. Idan kana fama da tunani na baƙin ciki, kaɗaici, ko kana yiwa kanka kallon wanda bashi da amfani ko ka […]

-
Bashir Abubakar Adam wrote a new post 3 years, 2 months ago
Soyayyar gaskiya da ta ginu akan ilimi zuma ce, amma akasinta kuma guba ce. A kowannekarni da sashe na al’umma akan samu; litittafai, jaridu, mujallu da fina-finai masu yawa da sukebayani akan soyayya. A m […]

-
Aliyu Miko changed their profile picture 3 years, 3 months ago
-
Aliyu Miko wrote a new post 3 years, 3 months ago
Idan ana so a nakalci Tarihin Kano sosai, dole ne sai an tabo tarihin kasar Hausa. Shi kuma tarihin kasar Hausa sai an leka cikin tarihin Sudan. Shi kuma tarihin kasar Sudan sai an lelleka cikin tarihin daular […]

-
Aliyu Miko's profile was updated 3 years, 3 months ago
- Load More
Gida Activity