-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months ago
Waƙa Ta 2 Ga Farfesa Mu'azu Sa'adu Muhammad Kudan
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya 1. A yau mun taru cikin a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months ago
Waƙar Murnar Zama Farfesa Ga Mu'azu Sa'adu Muhammad
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya A yau Arewa ta wayi gari da a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months ago
Tsokaci A Kan Littafin Salmanu Da Salma
Littafin “Salmanu da Salma” littafi ne na soyayya da aka gina bisa tubalin kimiyya da ilimi. Marubucin ya nuna cew […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 2 months ago
Ga Tsoro Ga Ban Tsoro
“Ubangiji (Allah) ya halicci mutane, Samuel Colt ya dai-daita su” – Sammuel Colt (18 […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 1 week ago
Yadda Atini Yake (Dysentery)
Idan mutum na fama da atini yakan rasa samun sukuni, sannan a kodayaushe ya kan ji kamar kashi ya matse shi sosai tare […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 1 week ago
Yadda Zubar Jini Yake Bayan Haihuwa
Mahaifar Mace wato “Uterus” a sanda ta ɗauki ciki babu wani guri a jikin halittar ɗan adam da jini ke kai-komo ba t […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Kammalawa Daga Cikin Littafin Ka San Kanka
Warwara Duk da na bayyana muhimmancin mutum ya gano kansa, zan iya cewa ba dole sai ka yi hakan ba. Gano kai wani […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Yadda Manufar Rayuwarka Take
Manufar Rayuwarka Wannan kusan zan iya cewa shi ne ma ya kamata ya zo a farko, amma na jinkirta shi ne saboda amsar […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Yadda Za Ka Tambayi Kanka Da Kanka
❖ Wacce Baiwa Kake Da Ita? Sanin wannan rabe-rabe na mutane zai haska maka kai wanene, daga nan sai ka tambayi k […] -
Sadiq Tukur Gwarzo changed their profile picture 2 months, 3 weeks ago
-
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Ya Ake Sanin Kai?
Kamar yadda na sha faɗa a rubuce-rubuce na, mutum haɗin gambiza ne na ƙwayar halittarsa, tarbiyyar da ya samu daga gi […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Amfanin Sanin Kai
Kafin na yi nisa cikin wannan littafin, yana da kyau na fara kawo kaɗan daga cikin amfanin sanin kai ga kowanne mutum […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Ka Ɗauka Ka Sani
Gabatarwa Da sunan Allah mai Rahama mai Jin ƙai. Abin da za ka karanta mai yiwuwa ya iya canja maka rayuwa, yana da […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Juyin -Juya Hali A Rubuce-rubucen Littattafan Adabi
Duk da cewa maza su suka. fara rubuce tun 1933 Mukhtar (2004). Amma wacce ta fara Rubuta ƙagaggen Labari na Hausa ita […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ƙarshe
EPILOGUE Bayan shekaru 3. An yi auren Afaf an kai ta gidanta, yaron da ta aura ƙanin abokin Abbanta ne, da kanta ta […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Huɗu
Dole tana ji tana gani ya kafa mata doka idan dai har zai ci abinci to parlor ɗin kasa zai ci. Babu yanda ba ta yi da […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Uku
Kansa a cike yake saboda rashin bacci ga damuwa, don haka yana shiga office ɗin ya rufo ƙofar ya kwanta a kan 3 […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Koyar Da Tarbiyya A Littattafan Balaraba Ramat Yakubu
Nazari a kan littafin’ina Son Sa Haka’-Balaraba Ramat Yakubu Gabatarwa Ina Son Sa Haka ɗaya ne daga cikin lita […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Rubuce-Rubucen Talatu Wada Ahmed A Kan Tarbiyya
Gabatarwa A fagen adabin Hausa, musamman na zamani, marubutan mata sun taka muhimmiyar rawa wajen isar da saƙonnin […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Koyar Da Tarbiyya A Cikin Rubuce-rubucen Ado Ahmad Gidan Dabino
Gabatarwa Ado Ahmad Gidan Dabino yana daga cikin fitattun marubutan Hausa na zamani, waɗanda suka ba da gudunmawa […] - Load More
Gida Activity