-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Breast Cancer
Matan da kan shayar nada ƙarancin yiwuwar haɗuwa da cutar sankarar nono wato ‘breast cancer’ da ƙarancin haɗuwa da Kan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Wani Lokacin Ina G.O.P.D
Wato ɗan adam bakomi bane,kana tafe ne kana mutuwa a hankali,ana haka kafafunka sai su daina iya daukarka kaga sun […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwa Wanda Yakamata Mace Ta Kiyaye Lokacin Al’ada
(1) A kiyaye barin audiga (pad) ta dade a jiki,koda jinni baya ta kiyayei amfani da ruwan kankara ko ruwan sanyi l […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Mataki Domin Kare Kanka Daga Kamuwa Da Ciwon Ƙoda
Mutane da dama basa bada aron hankalinsu ga irin gagarumin aikinda kodojinsu sukeji,kuma azahihirin gaskiya akalla […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Post Injection Inflammation: {Kumburi Bayan Anyi Allura}
Abubuwan Suke Sa Hakan Babban abinda yake kawo hakan shine fata ko Kuma garkuwar jikin mutum saboda bakon yanayi […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ina Ba da Nono Amma Baya Isar Jaririna, Ko Kuwa Ba Maiƙo
Ina da ƙarancin ruwan Nono Ina da ruwan nono a wadace amma baya ƙosar da yaro na, babu maiƙo Ta ya zan gane ya […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Zubar Jinin Haila Sosai Fiye Da Kima wato (Rushing)
Kamar yadda in aka dafa dankali yake laushi tuɓus ta yadda ko yatsa kasa ka dirza ɓawonsa za ka ga ya saluɓe nan da na […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Malaria In Pregnancy
Malaria: Rashin lafiya ce da ake samunta sanadiyyar cizon macen sauro,wadda take sakawa mutum ƙwayoyin cutar malaria […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Daya Dace A Sani Akan Allurar Artemether
1) Ba’a ba yarda allurar nan ga mace mai cikin da bai wuce wata 3 ba. (2) Ba’a ba yarda allurar nan hade da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Noristerat (Norist)
(Allurar tazarar haihuwa ce wacce take dauke da sinadarin progesterone kadai kuma tana zuwa da nauyin milligrams dari […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Vaginal Infection
VAGINAL INFECTION: Wata cuta ce da mafiya yawan jama’a suna kiranta da vaginal Infection,masana kiwon lafiya suna […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Pelvic Inflammatory Disease (PID)
PID: wata cuta ce wacce take addabar bangaren da ta shafi mahaifar mace, da dama a nahiyan africa suna fama da wannan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Babban Dalilin Da Ke Kawo Rashin Haihuwa [Infertility]
Rashin haihuwa shi ne rashin samun ciki (juna biyu) bayan shafe watanni goma sha biyu “wato shekara guda” ana samun […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ƙurjin Farji
Ƙurjin Farji wanda a turancin likita ake kira da “Bartholin cyst” wani abune kamar kurji wanda yake fitowa ta ciki […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Ciki Da Ciwon Mara Lokacin Al’ada
Budurwa ko matar aure me fama da wannan matsalar kisamu wadannan magungunan Garin hulba Garin habbatussauda […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Fibroid (Karin Mahaifa)
Mai Ya Kamata Ku Sani Akan Fibroid: Cuta ce dake da alaka da mata,idan tsiro ke fitowa a mahaifa,wannan tsiro ka yi […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Zazzabin Typhoid
Wannan cuta ce da wasu rukunin kwayoyin halitta da ake kira salmonella typhi ke haddasata,salmonella typi ido baya iya […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Peptic Ulcer Diseases
Ciwon olsa ta zama daya daga cikin manyan cutuka da suke damun al’ummah a kasar mu ta Najeriya. Peptic Ulcer […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Menene Amfanin Folic Acid Ga Mata Masu Juna Biyu?
Folic acid Nau’i ne na vitamin B9, kuma yana ɗaya daga cikin vitamin da aka narkar da shi a cikin ruwa (W […] -
Lawan Bello wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda ake Yiwa Jarirai Hudubar Haihuwa
Akwai hanyoyin biyu da za a iya yiwa jarirai huduba wanda suka tabbata a suna bisa tsarin addinin musulunci kamar […] - Load More
Gida Activity