-
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Haramun Ne Aibata Halittarkishiya Ko Cin Mutuncin Ta Ko Gulmar Ta Ko Kuma Yi Da Ita Ko Kuwa Isgili Da Ita
An karɓo Hadisi daga A’isha, Allah ya yarda da ita, ta ce: Na ce wa Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a ga […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tsarin Allah Ne Kishiya Ta Fi Kishiya
Daga cikin tsare-tsaren Allah a kan bayinSa, don akwai tsarin fifita wani a kan wani, don haka babu wata kishiya da za […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hadisai Uku Akan Haramcin Goyon Bayan Azzaluman Shugabanni
HADISI NA ASHIRIN DA HUƊU An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce: Wanda ya yi zaman ƙauye zai yi jaf […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Addu’o’i Domin Neman Tsari Daga Azzalumai
An karɓo daga Abdullahi ɗan Mas’ud (Radiyallahu Anhu) ya ce: Idan ɗayanku yana jin tsoron wani azzalumin shugaba sai […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wasu Daga Cikin Hanyoyin Ɓarnatar Da Dukiyar Al’umma
Akwai hanyoyi da yawa da shugabanni da ma’aikata suke bi wajen ɓarnatar da dukiyoyin al’umma kuma sai Allah ya huku […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Nasihohi Goma Ga Masu Kula Da Dukiyar Al’umma
Duk shugaba ko ma’aikaci ko wani wakilin jama’a da dukiyar al’umma take gilmawa ko shigowa hannunsa, to haƙiƙa yana ci […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hanyoyin Tabbatar Da Adalci
Majaddid shaihuna Usman ɗan Fodiyo Allah ya ƙara rahama a gare shi, ya rubuta littafi mai suna; Usulul adli l […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Haƙƙoƙin Mabiya Akan Shugabanni
Su kuwa mabiya suna da waɗannan haƙƙoƙi akan Shugabanninsu: Tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi da mutu […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hukunce-Hukunce, Ƙa’idoji Da Ladaban Zaɓe
Ko da yake a halin yanzu ba Shari’ar musulunci ake aiwatarwa ba a wannan ƙasa da kuma ƙasashen musulmi da dama na dun […] -
Usman wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hukunci Da Abinda Allah Ya Saukar
Addinin musulunci addini ne da ya ƙunshi kowane sashe na rayuwa, addini ne da yake komai–da–ruwanka babu wani sash […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Shin Ko Ya Halatta A Je Wajen Boka Ko Ɗantsubbu (Mai Duba) Domin Sihirce Kishiya?
A’a, ina fa zuwa wajen boka ko ɗantsubbu (mai duba) zai halatta! Ai haramun ne a musulunce Musulmi ya je wajen boka ko […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Abubuwan Da Ke Sa Kishiyoyi Shiri Da Zaman Lafiya
Haƙuri da kau da kai game da kura-kuren kishiya; shi ne mafi girman abubuwan da suke wanzar da zaman lafiya a […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Duhun Kan Mace Mai Gaba Da Kishiya
Haƙiƙa ba mace kidahuma, kamar matar da duhun kai ya sa ta yin gaba da kishiyarta, domin kuwa ko ga ɗabi’ar zaman tare […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Shin Ko Kishi Yana Hana Faɗar Gaskiyar Kishiya?
A a, a musulunce kishi ba ya hana faɗar abin da aka sani a gaskiyar abokin kishi. Domin kuwa Imamu Muslim Allah ya […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Menene Maganin Ƙazamin Kishi ( Haramtacce)
Nutsuwa da bin al’amura sannu a hankali na ɗaya daga cikin abubuwan da suke hana faruwar ƙazamin kishi. Bayan hak […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Menene Bambanci Tsakanin Kishin Allah Da Na Bayinsa?
Kishin Allah ya bambanta da kishin bayinsa da abubuwa masu zuwa kamar haka: 1. Kishin Allah ya fifici na bayi. […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
MENE NE KISHI?
Kishi shi ne, sosuwar zuciya da ɓacin ran da suke jawo fushi, a dalilin tarayyar da wani ya yi da wani, a kan abin da […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Damakwaraɗiyya A Tsakanin Dabbobi
Wannan hoton da kake gani a ƙasa, kuraye ne guda biyu da ɗan tinkiya tsakiya, za a jefa ƙuri’a a kan zaɓar wanda za […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 1 year, 4 months ago
Aibukan Damakwaraɗiyya Guda Ashirin Da Ɗaya (21) A Mahangar Musulunci
Mu sani cewa, aibukan da suke cikin damakwaraɗiyya suna da yawa a mahangar Musulunci, fiye da amfanin da ake ruɗarmu d […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wuraren Da Ake Zaton Damakwaraɗiyya Ta Yi Kama Da Musulunci
Akwai wurare uku a cikin damakwaraɗiyya waɗanda suka sa wasu suke kamanta ta da Musulunci, amma a haƙiƙanin lamari sun […] - Load More
Gida Activity