-
Faruq Adamu changed their profile picture 1 year, 3 months ago
-
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 3 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Uku
Yawancin cinikin Bayin da aka yi a wannan ƙarni na 16 ana ɗiban su ne ana kai su Satomi inda suke noman rake da s […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 3 months ago
Lokacin Da Ya Dace Mace Ta Yi Amfani Da Dabarun Tazarar Haihuwa
Mace zata iya fara yin amfani da magungunan tazarar haihuwa kafin ta fara yin al’adarta, ko lokacin da take yin […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Matsalolin Mace-Macen Aure
Wannan muƙalar za ta yi duba ne akan matsalolin auratayya, saboda idan mutum ya yi duba na tsanaki sosai akan […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Tarihin Hakimin Kudan Marigayi Alhaji Ishaƙ Muhd Ashir Kudan
An haifi mai girma Ishaƙ Muhammad Ashiru a garin Kudan a ranar 15/03/1944, shi ne ɗa na farko ga sarkin Kudan M […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Fa'idojin Da Suke Cikin Yin Aure
Fa’idojin da suke cikin aure ba za su ƙididdigu ba. Amma ga wasu kaɗan daga ciki za mu lissafo kamar haka […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Falalar Yin Aure
Aure shi ne ginshinƙin rayuwar mutane haɗi da yaɗuwar jinsin mutane, sannan kuma dukkanin mutanan da basa yin aur […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 3 months ago
Jerin Abinci Da Suke Ƙarawa Mata Masu Shayarwa Ruwan Nono
Abinda ya fi muhimmanci wajen samar da nono mai yawa da inganci ga mace mai shayarwa shi ne irin abincin da macen ke […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 3 months ago
Shan Maganin Fitar Da Zaƙi Kafin Haihuwa
‘Yar uwa ki jiƙa abu kaza da kaza ki sha domin ki fitar da zaƙin da ke mararki kafin naƙudar haihuwa, ko kuwa wane […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Aure A Ƙasar Hausa
MA’ANAR AURE A ƘASAR HAUSA Wata yarjejeniya ce, wacce ake ƙulla ta a tsakanin namiji da mace, wacce ta dace da s […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 3 months ago
Halin Da Muke Ciki
Sun dai kai mu sun bari sun dawoKuma ni sai nake ga mu muka jawoWani sunansa Baba wani Babawo.Alƙawari sukai na za su […] -
Yahaya Ishaq Ishaq wrote a new post 1 year, 3 months ago
Yadda Za a Magance Ɓallewar Jini Bayan Haihuwa
Malamai masana ilimin likitancin musulunci sun gano cewa cin dabino mai bauri bayan haihuwa yakan hana zubar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 3 months ago
Matakan Kariya Daga Ciwon Hanta
Adadin mutane masu ɗauke da cutar hanta abin mamaki, ƙara yawaita yake duk kuwa da irin alluran riga-kafin da ake yi g […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 3 months ago
Abubuwan Da Ya Kamata A Lura Da Su Kafin A Ɗora Mace Akan Magungunan Tazarar Haihuwa
Ya kamata ma’aikatan lafiya su yi la’akari da waɗannan abubuwan domin samun sauƙin laulayin da magungunan tazar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Alamomin Shigar So 3
SO wata jijiya ce ko halitta ce wacce Allah (Subhanahu wata’ala) yake halitta a cikin zukatan mutane. Saboda haka, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Alamomin Shigar So 2
Akwai wasu alamomi wanda mutum ya kamata ya yi la’akari da su, saboda su ne alamomin da zai iya gane cewa ya gamu da […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Alamomin Shigar So 1
TSAKURE So wata tsoka ce ko jijiya ce a cikin zuciya wanda Allah yake halittar bayinsa ko ɗan Adam da ita, don haka […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 3 months ago
Abin Da Zai Faru Gobe
Ban san gaibu ba, amma tabbas na san abin da zai faru da ni gobe, domin kuwa yau ɗina yayar gobe ce tunda ni ne a yau […] -
Faruq Adamu wrote a new post 1 year, 3 months ago
Me Za Ka Yi Idan Ka Ga Ɗan Uwanka Zai Mutu?
Manzon Allah S.A.W Yayi Mana Wasu Bayanai Dangane Da Mutuwa: Da farko babbar alama da za a gane kusantowar mutuwa ga […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 3 months ago
Yaushe Tura Za Ta Kai Bango?
Jama’a wai kwa du kuna iya ji naNa ga kamar fa ba ku saurare naYa na gane ku ne a zaune a ranaAn ya ma kwa za ku so […] - Load More
Gida Activity