-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Haifo Jarirai Cikin Rigar Sac
Haƙiƙa akan haifo wasu yaran cikin amniotic sac ba tare da ta yage iya yaran sun fito ba. Yana da kyau mu fahimta f […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Gwargwadon Shayarwa Gwargwadon Kariyarki
Matan da kan shayar na da ƙarancin yiwuwar haɗuwa da cutar sankarar nono wato ‘breast cancer’ da ƙarancin haɗuwa da […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sunayen Baffanni, Gwaggonni Da Ƙwarorin Annabi S.A.W
Sunayen Baffanin Annabi S.A.W 1. Abbas. 2. Hamza. 3. Abu-ɗalib. 4. Zubairu. 5. Haris. 6. Hajlatu […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Abdullahi Mustaspha Mai Hoto Kudan
An haifi Abdullahi Mustapha a 1985 a unguwar tsauni Kudan. Ya yi karatu Islamiyya a Madarasatul Hayatul Islam bakin […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Amfanin Ilimin Kwamfuta
Abu ne mai matuƙar mahimmanci akan kowane mutum ya iya sarrafa tasarrafin ragamar kwamfuta (na’ura mai ƙwaƙwalwa) ta […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Mecece Kwamfuta?
Kwamfuta ita ce na’urar da take amfani da wutar lantarki, wacce ke sarrafa tasarrafin ragamar bayanan da aka shigar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Rt. Hon. Isa Muhammad Ashir Kudan
An haifi mai girma Isa Muhammad Ashir a garin Kudan a ranar 23rd ga watan October, 1962, a cikin ƙaramar hukumar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Dangantakar Annabi Muhammad Da Rasuwar Mahaifinsa
1.Mahaifinsa: Shi ne Abdullahi ɗan Hashim ɗan Abdulmanaf ɗan Ƙusayyun ɗan Kilab. 2.Mahaifiyarsa:- Ita ce Aminatu ‘yar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Adamu Yero Hunƙuyi
An haifi Adamu Yero a garin Hunƙuyi a cikin ƙaramar hukumar Kudan, jihar Kaduna a ranar 12/02/1960 ya yi karatu a m […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 2 months ago
Larabci Da Yanda Ya Shigo Ƙasar Hausa
Da yake addinin Musulunci yana tafiya ne ɗanɗan da yaren Larabci ta yadda duk in da aka ga ɗaya to ba shakka ɗayan ma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Dakta Ado Zakari Kudan
An haifi Dr. Ado Zakari a garin a Kudan a gidan Makaɗa a ranar 30 September 1962 a ƙaramar hukumar Kudan jihar K […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sunayen Kakannin Annabi Mazaje Da Mataye
Sunayen kakanin Annabi maza 1. Abdulmuɗalib. 2. Hashim. 3. Abdulmanaf. 4. Ƙusayyu. 5. Kilab. 6. M […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sunayen Jikokin Annabi
1. Ummul-khulsum daga Nana Fatima. 2. Alhassan ɗan sayyadina Aliyu daga Nana Fatima. 3. Alhussain ɗan s […] -
Faisal Haruna Hunkuyi became a registered member 1 year, 2 months ago
-
Rabo Usman Adamu wrote a new post 1 year, 2 months ago
Menene Motsin Rai?
Motsin rai shi ne sanin yanayin da kake ciki ko yanayin da wasu suke ciki (farin ciki ko baƙin ciki) da sanin yanda […] -
Mubarak Abubakar became a registered member 1 year, 2 months ago
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Abubuwan Da Suke Haifar Da Mura Wacce Ba Ta Warkewa (Causes Of Chronic Rhinitis)
Mura ita ake kira “cold” a turance. Ƙwayoyin cutar virus su ne suke haddasa mura. Amma yana da kyau mu fahimci cewa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Marigayi Malam Mammada Kudan
Marigayi malam Mammada (wato Muhammad wanda aka fi sani da malam Mammada) an haife shi a garin Kudan a watan Azimi. […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Ma'anar Aure A Ƙasar Hausa 2
Aure wani zama ne halastacce tsakanin mace da namiji bisa ga matsayin miji da mata, wanda al’adar Bahaushe da kuma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Hajiya Halima Jumare Kudan
An haifi Hajiya Halima Jumare a garin Kudan, ƙaramar hukumar Kudan, jihar Kaduna a ranar 11th Afrilu a shekara ta […] - Load More
Gida Activity